
Wajajen goma shaura anakan rikici da ita saiga taheer ya fito daga cikin gidan yana tfyarsa cikin sauri, murmurarren jikinshin nan yasha kwalliyar kananan kaya blue shit da black trousers data amshesa tamasa kyau, wani Sassanyar Qamshin bold rasasi da ck shiya mamaye iskan wajen wanda ya sakasu duka suka maida hankulansu kansa,wasimé ce kawai batako kallesa ba dan bakaramin ihu takey ita kawai a kyaleta tabi innononta ba,tun daga stairs yakejin ihun nata wanda hakan ya dada sa stern mood dinshi dada harzuƙa yabi ya ƙara harɗe fuskanshi tam yanajin haushin yarinyar aransa,wajen da akayi parking motar da zai kaita ya dosa,Innono da tayi tsinin baki taja ajiyan zuciya dataganshi,gyara tsyawurta tayi tana matsowa kusa da inda yake,toh Alhamdullh gama daheru ya samu fitowa ni kunga tafiyata,qasimu sai anjimanku,sauri tayi ta haubinshi abaya baya
Alhaj Qasimu ya fidda kudi mai dan yawa dayakai dubu biyar ya damÆ™a mata a hannu nashan ruwa,matarsa ma haka ta bata gashi suma sauri suke zasu fita,hannunta ta rike tam duk dama sai dukan hannun take tana ihu tana firgici,innono ta soma Æ™irar “bilti, bilti,.,bilti tana isowa ta dauke wasimen cak ta miÆ™a mata ita sabida cikamasu kunne da takeyi,cikin masifa tanacewa”marar kunya kawai,ki wuce cikin gida da ita Intagaji zatayi shiru,da kyar bilti ta kamota ta riketa tana fifficikewa”innono tana ta sassaka musu albarka wani horn ya danna
da mugun Æ™arfi kukan nan kam ya isheshi da gudu wasime ta hargitso wajen motar itama zata shige cikin motar aikuwa tana dososu,tsigar jikinta ya wani tashi sakamakon wasu dararan idanuwan sa masu ban tsoro da taga sun tsareta masu mugun firgitarwa,”kibace min anan wajen, a mugun razane taja da baya kamar an hanÆ™adata ta tsomare waje guda tana gunjin kuka tana kallon bakinsa daya furta mata hakan wnda kamar bada ita yay ba.Tunda suka hade ido dashi sai yanxu wata kalma ta shiga tsakaninsu,wani irin muguwar tsoronsa taji ya shigeta a take.
Wani shiru wajen ya dauÆ™a Baice mata uffan ba ya rufe motarsa a mugun fusace sanda ta razana ta Æ™ara ja baya a firgice..innono ta harareshi sabida sam batason rashin mutunci irin nashi,itade taja Allah ya isa in Advance dan bazata lamunci adaka mata yarinya ba mahaifyarsa tana dan murmushin yanayinsu “Allah ya kare,Alhj qasimu duk suka daga musu hannu,innono tahau matse idanunta tana daga musu hannun itama, dan ita saiyanzu ma taji tausayin wasime ya shige zuciyarta,Allah sarki wasimé,gashi basuy wani doguwar xama ba,kwata kwata shekarun nata tara ne kacal tayi mata aure,murmushin tasu ta tsoffi ta saki tana goge idanunta da bakin zaninta,”tasan hala kafin ta dawo hala harta Æ™ara girma daheeru ya maidata matarsa,yoo ko zataxo ma ta girma taso shi?inshi yaxo baisonta fa!!..kai duk dai tunanin shiirme suka soma dagula mata kwakalwa
sun bar gidan da kamar minti tara baice mata uffan ba ya kunna music a motar,biltice tay kkrin janye hannun wasime suka nufi cikin gidan wanda bacin razana datayi wani sabuwar shafin kuka da bori ta ƙara budewa, tun suna rarrashinta har suka gaji suka kyaleta,haka kowa ya fice akabarta agidan daga ita sai bilti,
ƙarshenta basuji sakat a kunnensu ba,har saida wasime ta samu tayi bacci danko abinci taƙi sam tasaka abakinta.
Bagaren su innono kuwa har suka isa kai tasha bata dawo daga tafkin tunanin shirme data shige ciki ba,wani irin horn mai ƙarfi yay sanda ta firgita taja innallalhi sann ta dawo hayyacinta
Babu halin yin masa magana sabida waÆ™ar daya cikama mata kunne dashi,katon wajene mai dauÆ™e da yan union da fasinjoji anata hada hadan tafiye tafiye,adai dai gaban motar kauyen dazataje in yashawo kwana daf gaban wata rumfa yay parking snn yy lowering music dinsa,kansa ya maida baya ya jingina da seat ahankli alaman yana jira ta fita,nan da nan Saiga masinjojin tasha sun iso,malam tafiya ne?ina za’a kaiku,innono sai sime sime take sabida bakinta cikke yake da maganganu datake so ta masa, zuciyarta sai halbawa yake shiko ko ajikinshi,dan saiynzu taji ta balain damuwa tana sonjin raayin shi,ta kuma ji tabbacin amincewar akan auransa da wasimé,karfa suga suna yara Æ™anana anmusu auren gata sudauÆ™a wasa ake musu ko aure bai dauru ba,in de balaga ne ai dahiru yanxu kam ya balaga,a kiyasce tasan yakai ashirin,wasime ne ma za’a ce batasan metake ba yanxu saita Æ™ara girma,amma tana fatan ratan hakan bazai sauya alaÆ™arsu ko matsayinta agunsa ba,shikam tagama kamar ko ajikinshi.,glass din gefenta yay winning snn ya bude mata Æ™ofa toh mun iso,tadan saci kallonsa ,wai ahakan ma itace kawai takan iyayi dashi iyayensa kam duka sun sangartashi,sai abunda yace dadin abun dai kawai yanai musu biyayya mai tsanani.
Ƙamewa tay cikin kkrin nemo notsuwa makanta
“Dahiru kozan iya magana dakai?..shiru yay
Can snn yace inajinki amma kiyi sauri ina da inda zanje,wani nunfashi taja Akan maganan auran nan ne dahiru kaji tsoron Allah,Hannu ya daga mata Alaman ya isa
Cikin lumshe ido da buÉ—ewa yace”Kije naji!!..kada kanta tayi ta sauÆ™a sikinini saiga nan yaran motan shayibu sun dosu, kayanta suka deba suka kai mata har bayan mota,tana samun wajen zama taji kamar tsayuwar mutum agefen ta windonta tana waiwayowa kuwa taganshi a tsaye da wani abu ya dunÆ™ule a hannunsa ya jefo mata yace”toh ga wannan kisha ruwa budewa tayi da mamaki taga dubunan kudi zasukai dubu goma sababbi, wanda ko iyayensa basu bata irinsa ba,murmushin baxata ya kufce mata tace Ahhhh toh masha Allah nagode dahiru Allah ya saka da alheri nagode,baice uffan ba ya juya ya tafi abunsa.
REFER MY NOVEL TO YOUR FRIENDS ND FAMILY OR GROUPS TO GET 30% DISCOUNT
REGULAR GRP ~300₦~👉ðŸ¿â‚¦200
DIAMOND GRP ~₦1000~
👉ðŸ¿700₦
Share with evidenceðŸ˜ðŸ˜˜
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA…
……faduwarsa
BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.
4ï¸âƒ£
Da kyar ya fita acikin tashar sabida cunÆ™uson motoci da suke shige da fice,haka kawai yaji ransa ya mugun É“aci dan abu kadan yakan iya bata mai ransa wani lkci,tunda yahau kan titi ya rinÆ™a sharara gudu batare dama yasan ina ya dosa ba baijin kuma zai iya komawa gida ynzu,tsaki yakeja aransa shikadai yana furxan iska ta bakinshi yana fetsarwa waje,ya rasa meye takamamme ya É“ata masa ransa,a hnkli ya limshe idanunsa snn ya bude hannunsa dake kan stirring ya buga yace “damn it” daf yana kkrin shan kwanan anguwar GRA wayarsa ya dau ruri da kmar bazai kulaba can ya dauka a gaggauce
Kallo daya yay mata yaga Unknown caller ne akan screen,tsaki yaja snn ya jefar agefe yy banza da ita tacigaba dayi yana driving dinshi ahnkli,after like 2 more misd calls ya juya ya kallo wayar,ajiyar zciya ya sauƙe Cikin samar makansa nitsuwa ya sassauto da tuƙin dayakei sosai snn ya jona wayar da speaker.
,ba sallama ba komi muryansa a makurar shaÆ™e yace”Who is dis?..daga dayan bangaren akace”marar mutunci kawai..lumshe kyawawan idanunshi yay ya saki malalaciyar murmushi datazo mai a bazata bayan ya dago muryan mai maganan, babban abokinshine saheeb madugu, his one nd only best friend in the whole wide world sassauto da voice nashi kasa yy kamar bashi ya shaÆ™eshi yanxun ba,ahnkl yace heyyyyy mr
Saheeb..my guy how far na,Wallh yanxu nake tunanin nemanka,.”daga dayan bangaren saheeb yaja tsaki mai tsayi acikin yanayin dariya “Kaidin ne kake tunanin nemana?asifff i dont knw u,abeg tsaya anan da Æ™aryanka waye baisan kaba TEJ?Mama boy kawai, yana fadin haka ya yy yar dariya dan yasan da easiest way to annoy him is to call him dis name “mama boy”
..jin baima kulasa ba yasashi cigaba da maganan sa normal dan inda sabo ansabayin haka..yace”so how far na kana ina ne?yanzu na diro nigeria fa, there is serious problem mama boy u need to see me Asap,kaji mamaa boyyy,so where r u now?..ajyr zxcy TEJ ya sauÆ™e cikin shanye shirmensa yace “no where”kai kana inane ynzu?..kafin ya amsa shi cikin datsar numfashinsa yace just send me ur location gani nan xuwa dama akwai wata muhimmiyar maganan nima danakeso mu tattauna akai,da mamaki a yanayin saheeb yace okay amma lpya daiko,ya taÉ“e bakinsa akasalance irin in nazoma aizakaji,murya kasa kasa yace lpya lau,with much sight relieve saheeb yace aright sai kaxo toh ina gida ina jira,baice komi ba ya katse wayar.