
Gefe ya koma inda take tafasa ruwan zafin shayi ya kalla abubuwan qamshi data sassaka aciki,yana saukar da idanunshi kasa yaga har ta fito da flour juyowa yay Ya kalleta snn yace wannan fa?
Makalkale wuya tay cikin sigar shgawaba tace panke nake so nayi yaya
Idonshi ya gwalo waje “can you make it ?”ya tambayeta tareda juyowa yana kallon fuskanta,a hankali ta gyaÉ—a mishi Kai tace eh
ya daga kafada don yasan amsan kenan What time kawarkin zata zo? ya tambayeta yana kallonta,agogon kitchen din ta kalla tace i think by”8:00″..
Baice komi ba waje ya samu ya zauna kan kujeran kitchen din yana duban kitchen time yace “kin iya panken ne?”
mamaki tambayan ya bata a hankali tace mishi “wane iri?hmm yace cikin murmushi yace “kowanne,dan shiru tay tana tunanin kafin ta ta gyada mishi tace.
“Na iya yin normal na iyayi mai cinnamon amma ai babu kayan hadawa anan…sauran ma haka ni wanda nafi iyawa kawai zanyi..
Ya gyada kai cikin son yaji bakinta “ni na cinnamon din nake so”..
Yaa nace maka banfa iyashi sosai ba..dan karamin dariya yay yace
“Waye yace ya iya kowani iri toh?..yana fadin hakan ta sunkuyar da kanta kasa tana murmuda yatsunta cikin juna da tunanin me zata fada ta kare kanta.
Yaa kabari in gwada wann din ,gobe sai in maka na cinnamon?
Girarsa a dage yace nop!
Wait wancan dinma gwadawa ma zakiyi? kawai kice min baki iya ba malama..turo bakinta tay gaba tana shirin amsa sa caraf sai ga najaha ta turo kofar a hargitse ta shigo kamar wanda aka jefota daga sama……
Fitar rana Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446.
M J SKIN CARE PRODUCTS
INA MATA YAN GAYU INA YAN KWALISA MASU SON CI GABAN SKIN DINSU KU ZO GA M J SKINCARE TA KAWO MUKU DA PRODUCT DINTA MASU KYAU DA INGANCI KADAN DAGA CIKIN KAYANTA SUN HADA DA
1 GLOWING SOAP wannan sabulun tana gyara skin tana cire pimples
2 glow oil
3 lighting oil
4 sunburn removed oil
5 face cream
6 shower gel
7 face scrub
Akwai set na glowing set
7/25/22, 19:19 – Kawata: M J SKIN CARE PRODUCTS
INA MATA YAN GAYU INA YAN KWALISA MASU SON CI GABAN SKIN DINSU KU ZO GA M J SKINCARE TA KAWO MUKU DA PRODUCT DINTA MASU KYAU DA INGANCI KADAN DAGA CIKIN KAYANTA SUN HADA DA
1 GLOWING SOAP wannan sabulun tana gyara skin tana cire pimples
2 glow oil
3 lighting oil
4 sunburn removed oil
5 face cream
6 shower gel
7 face scrub
Akwai set na glowing set
FR32
Desperate 13:wat i want is mine.
Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446.
A mugun tsarge najaha ta ja ta tsaya tana zazzare idanunta tana kallonsu ganin yadda dukansu suka dakata da mamaki a fuskokin su sunata kallonta kamar wata fatalwa,sunkuyar da kanta tay tanajin wani irin kunyar yadda ta shigo musu a birkicen da kyar taja wani boyayyar numfashi snn ta daga kai
bakinta a washe ta saki yaken karfin hali, Taheer ta soma kalla Cikin sinne murya tace “Yaya na ina kwana?har kasa ta rusuna cikin sadda kai..
Taheer yabita da kallo daya snn ya dauke kansa gani yay yau kam tay kkri wajen yin shigar mutunci,doguwar hijabi mai kyau mai style ta saka pink colour kalar da yafi tsana arayuwar sa kallon ta yy da gefen idonshi baice mata uffan ba.
Wasime ne tadan kikkifta idanunta akanta tace”kai najaha haryaushe kika iya shigowa gidan mutane babu ko dan sallama Allah ni harkin tsorata….da har zata ce “mu”..ganin yana harar ta da gefen idon tay saurin gyara maganan tace har kin tsoratani.
Wani irin kallo najaha tay
Mata tana dan tsuke baki atake ta sauya fuska kalar tausayi tace “toh kuyi hkri dan Allah..dama naga banga kowa bane agidan sai kuma naji motsi motsi atanan kawai saina leko dan naga waye ne.
Wasime tace oh Toh ai bakomi snnu da zuwanki.
Mikewa tay da salon rangwadi tace yawwa
Taheer zai fice cikin sauri najaha ta wani juyo tanabinshi da kallo a dan sassarfe tace”yayan wasime zamu iya maka panken? juyowa yay da mamaki fusknsa ba a sake ba,fiskewa tay ta cigaba da maganan ta kamar ma bataga hakan dayayi ba tana cewa”Wallhy yaya na iya kuma zakaji dadinshi yaya na,wasime zamuyi mishi ko?…ta faÉ—a confidently tana washe baki game da tattaba kafadun wasime..
Dan dauke kansa yay akansu,cikin ranshi yana ta tunanin yadda akay najaha tasan sunyi maganan panke duk abunda suke cewa har tajiyo su kenan? yasan definately labe tay musu cos when they were discussing dis bata nan awajen tayaya har zatasan cewa sunyi hirar panke?
…yana cikin tunanin hakan saiga wasime har ta matso kusa dashi..
cikin langwame murya tace”yaa dagske ne fa ta iya,ai maman ta tana saida abinci a can kasuwa itama fa tanayi sosai.Zakaga kafin ma ka shirya har mun gama…”baice komi ba ya dan shafa kanta gently snn yay smirking ya wuce ya fita abunshi.
ahnkli wasime tabi bayansa da karamin murmushi tana mai sauke ajiyan zucya.
Wani abin na gaya mata aranta sabida tay farinciki kawai yasaka yake barin najaha.
Boyayyar ajiyar zcya ta sauƙe Tana juyowa kuwa suka hade ido da Najaha da bata fahimce komi ba.
cikin bugun zuciya “tace toh ya?..yace muyi ne?
Dawowa ta gefenta wasime tay tace eh man
Amma fa muyi sauri mugama yanzu karmu ɓatamai lokaci,nasan in muka gama on time inna kai masa zaici. tana fadin hakan ta tsuguna a gaban drawer ta hau fidda musu flour.
A cikin zumudi najaha ta zare hijab din jikinta wani mahaukacin blue jeans ne ya bayyana ajikinta ta dame da shi tasaka wani farar rigar crop top dan karami wanda da kyar ma yagama rufe mata cibiyarta,a dan sace wasime ta kare mata kallo da mamaki snn ta kyabe bakinta a shashance cikin basarwa.
Nan bada jimawa suka fara kwaba panken najaha tana farawa wasime ta amshi kwabin daga hannunta tace kee dan Allah barmin inyi tunda banwani iyaba keda kika iya in nayi kuskure ai saiki gyaramin ahaka nima zan koya yadda akeyi sosai,babu musu najaha ta sakar mata kwabin duk dama ranta bai wani so ba,ayanzu shawarar mahaifyar ta kawai zatabi dan tanabin wasime a hankli kar tay wani kuskure asake korarta a gidan.
Tana kallo wasimé tay abunta,suprisingly taga babu wani kuskure harta gama bataci gyaranta ba,maimakon taji mata dadi wani haushi ne ya dabaibaye zuciyarta tanajin kishin da ba itace tayi kwabin.
Itafa tazo nan gidan ne domin tayi yaƙin samun wani muhimmiyar gurbi
Acikin rayuwar taheer.
And mamanta ta gaya mata the way to a mans heart is thru his stomach ai tunda ta iya abinci kuma kanwarsa wasime bata iya ba, wannan kusan wani babban dama ne agareta da zata soma murza nata wasan acikin gidan harse ta cimma burinta na samun kan muradin zcyanta wato taheer.
Wasime Tana kammala kwabin,najaha tasaka hannu ta amshe “tace toh ya isa nice zan soya aikinyi naki kkrin..nima kibarni nayi nawa.
Karamin Murmushi wasime ta saki game da matsawa gefe”Tace toh ga hanya, ni wallh dama gas din nan yanaban wahala, tsoron sa nakeji, kinsan fa ance yana bombing ya kona mutane.
Fashewa da dariya najaha tayi cikin raina mata wayo tace “kai wasime matsoraciya.toh uban wa ya faÉ—a miki hakan?wallh karya yakeyi hmm gas din ne yake bombing din mutane?
dakewa wasime tay Tace…”kikace Uban wa?to bilti ce ta gayamin aikinsan bazata taÉ“a mini karya bako.
Kyabe baki najaha tay tace Hmmm toh wann karon kam ai tay miki,shifa gas babu abunda yafishi dadin amfani. wahalrsa kawai shine in bakada kudin refiling dinsa amma ai ku bakuda wann matsalar naga yayanki yana da kudi ko?