FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bai iya sauketan ba kawai ya mirgino da ita kadan ta sauka game da gyara mata waje ta gefenshi a position din da zai bata daman jin dumin jikinshin sosai.

Rigar baccin tasa ya sace faffadan bare chest dinshi ta bayyana, ya jawota da kyau izuwa gareshi ya mannota a Cikin baccin wasime tay wani lamo akan kirjinshin ta dada kankame sa tana jin daddan dumin jikinshi na lallubeta..jan bargon san yay ya kara lullubesu gaba daya..jim kadan wajen ya dauka da wani irin shiru daga shi har ita sunata juyi acikin niimtaccen baccin su mai gauraye dajin daddan dumin jikin juna.

Washe gari Sanyin asubahi ne ya farkan dashi,addua ya somayi snn ya lumshe ido cikin jin wani irin kasala wanda take dirar masa bazata.

Sauƙe wasime yay ajikin shi ahankli yadan turata can gefe baiyi yunkurin kara kallonta ba tacigaba da bacci,gaba daya hanklin baiya jikinshi komi na jikinsa sa ya tashi yana neman speacial wajen da zaiji dumi,rintse idonsa yay tareda yin wani kara jin cikinshi na murdashi murkususu yahau yi akan gadon na tsawon mintuna har saida cikin nashi ya dan lafa masa snn yaji sanyi.

Ya dade akwance yana maida ajiyayen numfashi,da kyar cikin kasala ya miƙe snn ya sauko daga kan gadon ya nufo toilet,wandon pjamas dinsa ya dan kalla jin dick dinshi ta wani cikashi taciki tana harbawa sosai.

Dafe jikin pump yay yana nishi taciki kamar zai haihu haka ya dinga sauke mahaukatan numfashi da ajiyar zuciya,bai samu wani sa’ida ba har saida yaji saukar seed dinshi tacikin wando,yau bakaramin wahala yasha ba dan da kyar abun nasa ta lafa masa ya samu yay wankan tsarki
Gameda yin kyakkwan wankansa mai gabaki daya,alwala yay a bakin sink snn ya fito ya sanya jallabiyansa fari mai kyau ya nufi hanyar masallaci

Wani irin sanyi akeyi awaje iskan asuba mai mugun sanyi yana kadawa kamar zai tsaga mutum yau basuda wani yawa a masallacin haka aka gudanar da sallahr asubahi

Dawowa yay ya samu wasime har ta farka tay alwalanta tanakan sallah a dakinshin neman waje yay ya zauna agaban reading table ya bude littafinshi nan da nan yaji karatun yana wani shiga.

Bayan ta kammala adduion ta har kasa ta rusuna ta hau gaishe sa ya amsa mata babu yabo babu fallasa,ganin fusknsa yay duk a rude,ko ba a gaya masa ba she is still wondering how she got here nd why she is here,dan ko jiya data farka cikin dare batay tsammanin a kan gadonshi ta kwana ba, tashi tay a sadade ta doshi bakin kofa zata fita batare daya kalleta ba ya bata umarni akan ta dawo ta kwanta kawai ana sanyi awaje.

Bataja dashi ba ta dawo ta kwanta tare da bashi baya,just 2 min yay yawa wani sabon bacci mai dadi ya kwasheta.

Tashi yay yaje ya lullubeta da bargo snn ya dawo wajen karatunsa yana tayi harsaida gari yadanyi haske.

Fita yay ya hado makanshi coffe yasha yana kammalawa ya shiga wanka as usual harya kammala shirya kansa tana famar tikar bacci,yauma kayan unirfoms din soldiers yasaka cos training zasu soma kafin azo a shiga exams..

7;00 lokcin ya kammala shirinsa tsaf ya kalli agogon dake makale a hannun sa cikin rasa yadda zaiyi ya tashe ta
And he dosnt really wanna be late koda shike yasan wancan mayyar kawantan zatazo nan bada jimawa ba.

Dan rankwafowa kadan yay yanata kallon fuskan ta, can sai ya matso daf gameda dora mata wani kyakkwan kiss a saman goshinta, bai lura ba a hankli ta bude lumashun idanunta tanata kallon sa qamshin turaren sa ne ya tadata acan cikin baccin ta qamshin mai balain dadi yana dirar mata da kasala ajiki..

Shikuwa yana idda hakan da bai lura ba ya dauki jakarsa ya fice acikin dakin..

Tsam tay cikin bargonshi
Tana dada shako daddan qamshin a kusa da ita duk wani kuzari dake ilahirin jikinta na dada rikicewa…kirjinta ne ya dinga racing sai tanajin kamar bai tafi ba yana nan tare da ita,tana yin juyi da niyyar gyara kwanciyarta sai caraf taci karo da rigarsa daya cire ya yasar awajen

A hankli ta jawo rigar
Izuwa gareta tana dada shakar daddan qamshin sa ajiki,dora rigar tay asaman fuskanta tana shakr qamshin tsawon lokaci bata iya motsawa ba..kasala ta dingaji na dirar mata.

Ahaka ta daure ta mike gameda aje rigar gefe
Sauƙa tayi ta cire kayan jikinta gabaki daya ta tsaya daga ita sai panties sann ta maida rigar nashi jikinta wanda tsayinshi yazo mata daidai gwiwarta.

Daga nan bata daga komi a dakin ba ta bude kofarsa ta fito, tafiyar yanganta takeyi daga ita sai wannan rigar da qamshisa yake sa ta takejin wani dadi, kitchen ta wuce direct ta bude fridge tana dan dube dube.

Ganin babu wani abin kirki daya rage yasata daukar botle din soya milk mai sanyi ta zuba a kofin glass,snn ta fito bude kofar kitchen ke da wuya sai caraf ta hango najaha a tsaye snye da green hijab harta shigo tsakiyar falo ta tsaya tana famar Xaxxare idanunta kamar wata marar gaskiya.

Kallon juna sukayi Basuce ma juna uffan ba
Najaha cikin mamaki ta bude bakinta tana kallon wasime,wani Kare ma jiknta kallo takey daga sama har Æ™asa tanata kallon rigar dake jikintan gata Allah ya zuba mata gulma da tsugudidi,tana da kakkarfan kwakwaln iya tantance makirci da munafurci, atake zuciyarta da kwakwal’ta ya bata cewa wann rigar taheer ne ajikin wasime,

Da can har zuciyar ta zai harzuka da kishi ya shiga wani irin mummunan yanayi,dan duk dama wasime kanwarsa ce amma hakan baiya hanata jin tsananin kishinta akansa,kwana biyun nan sosai ta saka lamarin taheer acikin zuciyarta da ruhinta dadin karawa da yadda mahaifyarta take dada nuna mata cewa itakadai ce mace a duniya da ta dace dashi.

Ita kuwa kyanshi da halayyar sa mai tsaurin nan shi take mutuwar so.
Tafison taga namiji dan gayu mai tsafta ga class ko anaso ana shashan qamshi,but neva has she realised that what she is is the opposite of wat she want in him.

Ita ba wani kyan azo agani ba shi kuma kyakkwa ne na bugawa a jaridaa,ba tada asali snn ba kudi suke dashi ba,and worst of all wannan dabiarta ta na rashi kamun kai da makirci da uwatta ta raineta akai Aganin su hakan wani salob wayone da sanin makaman iya shigewa rayuwar duk wanda suke so su rayu dashi.

Wasime tana tsaye tanakan shan milk dinta cikin ko in kula,najaha dake tsaye tay wani rau da idanunta ganin ba’a kulatan ba, can sai ta waske ta basar da komi musamman da Tuno da maganganun da sukayi da mamam ta a jiya cikin dare,wanda tasan tabbas intabi wayann shawararin data bata jiya kuma tay amfani dasu akan wasime toh bakaramin cimma nasara xatayi akan taheer ba..

Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446.
7/25/22, 19:19 – Kawata: 35#

AFMA COLLECTION
AFMA COLLECTION
AFMA COLLECTION

shin kunada labarin AFMA COLLECTION kuwa kamfanin da sukai fice wajen kawo muku kayyakin bukatar yau da kullum kmr su kayan kitchen,kayan daki,kayan adon gida da de sauransu
Sunayin adashin(available ko pre order) gata ga masu bukata basa dora percentage yadda kudin Abu yake haka zaa dinga biya a hankali har a hade kudin Mutum yadau kayansa
Kude kuy sammakon shi link dinnan dan samun Karin bayani

Masu son karin bayani sai suy mana DM

https://wa.me/2348148931841
https://wa.me/2347063756975
https://wa.me/2348100786664

👇

https://chat.whatsapp.com/EPRJU3SKYc7KQwPh7tGE6S

SURAYYAHMSFR35

Har yanzu Najaha na tsaye cikin yanayin tunanin yadda jiya suka zanta da mahaifiyarta akan lamarin taher.jiya zama tay na musamman mahaifiyar ta ta koya mata salo salo na wayo da yadda zata biya da taurin kan wasimé.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button