FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

ɗaga ido da zatay sai taga wayam babushi awajen,bata hankara ba ashe har ya bace bat ya barsu kamar anyi walƙiya an dauƙe,da sauri ta miƙe tsaye agaggauce cikin waiwaye ta nifi kitchen ta debo ruwa a kofi ta watsa mata a fuska amma shiru duk ta rasa yadda zatayi da ita gatanan mashak abar tausayi duk ta sandare kmar babu wani rai ajikinta,daukarta tay cancak ta rungomota a kirjinta tana shafa gadon bayanta ahankli.

jeka ka dawo takeyi da ita a hannun nata thinking weda suje asibiti kawai dan ita kam bata da wani dabaran taimako da zata iya bata cikin gaggawa,to gama likita agida amma sai yaki kulasu whats the point of going to the hospital?tasan in madam dinta taji wannan labarin hala zata tuhumeta tace meyasa bata tursashi ba.

besides dama can sun saba taher din shiyake duba lpyarsu in emergency ya taso musu a gida,aradu da ka kawai ta tara ta doshi room dinshi tare da yarinyar a hannunta ayayin data rungumeta akafadarta,a zcyrta sarai tasan kalar masifarsa.abu kadan yake irritating dinsa halayyarsa kuma baibar kowa ba. hala itama yau tasha masifar akan wasime amma ba wani abun damuwa bane inde zai taimaka din…

tana isa daf bakin kofar sa ta sassauto da sautin muryanta izuwa mail sanyi tana mai magiya tace taheer, Tej?shiru ba amsa ba,”tej pls d girl is still uncounsious she needs help dan Allah ka fito..still shiru,tace”nasan batayi daidai ba amma ai bazamu biye mata ba abeg u to understand her she is just a child. taher kayahakuri mana dan Allah ka dubata yaro fa lallabarsa ake farayi kafin azare mai ido, Dan Allah kayi hakuri ka dubata ta farfado dan darajar iyayanka kayi hakuri kaji!?

wani tsam yy yanajin evry bit of wat she is saying ayayin da yake tsaye gaban drawing board dinsa hanklinshi kwance yana dan gyare gyarel ajikin zanensa da pencil ya riƙe a hannun shi..

pencil din ya mayar gefen kunnenshi ya soÆ™a ta samu mazauni,da gefen bakinshi ya saki’ wata rigimammiyarl gatsine wacce ta fito a mugun miskilance shikadai yana wani jijji da kanshi yana shan qamshi saboda wann karamar yarintar dake yawo akansa,he is just 20yrs old amma kusan ma ya mallake komi na halayyar manyance,wani yangataciyar juyi yy tukuna cikin wata yar nazari to shi ina ruwansa ma..ai kawai yy abunda ya dace ne..inzata suma sau goma ma ohonta,dimadiman idanunshin nan masu tsari da narkaswa ya warasu akan Æ™ofarsa a izzance thinking weda to respond or not jin bilti tanata masa magiya
And he sees her like his scnd mum a zcyarsa shiysa baicika son mata rashin m ba,da wutsiyar ido yake kallon kofar yanayine yana mai shafa kwantaciyar kasumbar sa da tasoma tsartsafowa wacce bata wani balaga ba.aynzu dai last word din data furta kadai zai iya sashi fitowa if not shi baiga dalilin kula wasimé ba,akan me za’a dameshi da koke koke nan gidan mutuwa ce?yarasa meyasa yara mata sukeda son fitina da sakarci..nd he cant tolerate sakarci gaskiya,in Æ´arnan zata zauna a gidan nan lpya to dole ta iye bakinta ta dena musu ihu ko kuma ta gamu dashi a daidai.

Wani tsakin kasar wuya yaja game da sauƙar da numfashinsa kasa sann ya doshi kofar,bude kofar yy ya fito gab ya tsincesu agaban dakinsan sunyi zuru xuru bilti ta goyata tay lumui abayanta batako motsawa.

kallo daya yay musu dukkansu snn ya dauke kansa ya mayar gefe ya hade rai Batare da yace mata uffan ba yaga ta sauƙe wasimén akan floor shimfidata akasa tayi flat ta shiga gyagyarata by then har yagama jan ajinsa cikin ransa yana mita can sai daya kammala mitarsa sann ya durƙusa agaban yarinyar idonshi akanta.
She is beautiful masha Allah!!Wann duk bai damesa,kirjinshi da ya shiga bugawa kamar zai zautar dashi shiya damesa, kallonta yakeyi his eyes looking dirctly at her fragile chest wanda yaga yana hawa yana sauƙa da dan karfi, wani lumshe idanunshi yy snn ya bude cikin ɗarsa su akanta again,yasan she is sick, hannunshi yasaka adaidai inda ciwon yake dan yagama haddace wajen daga zanensa da yayi ynzu.
ahkli ya shiga tattabowa yana kuma dannawa cikin dabarun su na likitoti,pump biyu yy akan trunk din kirjinta kominta ya soma dawowa normal sann ya tsaya yana observing nata sosai

After like 2mins yatsun hannayenta ya fara motsi,..cikin sauri ya daga idanuwansa akanta nan ya umarci bilti datayi mata mouth to mouth sabida suma tayi she is shot of breath.nan bilti ta tsuguna ta saka bakinta gently anata tana hura mata iska aikuwa da Æ™arfin bala’i ta farfado cikin sake wani azababben tari.
Alhamdullhi bilti ta furta cikin tausayawa cos she was shaking profusely kyarma sassan jikinta yakeyi kamar me tana sassabe kamar maijin sanyi Bilti tay saurin kamota jikinta ta rungomota sosai tana shafata a gaggauce danta samu nitsuwa..

sunan ta ta shiga Æ™ira calmly koda zata dawo hayyacinta tanayi tana dan bubbuga mata bayanta,cikin yanayin lallami tace”wasime? tarin kawai wasime take bata iya amsawa ba,Tsaye shikam ya miÆ™e abunshi yanata kallonsu duka ta kasar idanunshi fuskarshi babu alaman mutunci ko sauki.

ya tsaya akansu na kimanin mintina biyar baice uffan ba kuma bai taimaka musu da komi ba,can da ya gaji da tsayuwar saiya soma kankance idanunshi.

muryanshi a shaÆ™e kuma ciki ciki yace “bilti”tana dagowa yace to ai inaga ta farfado ko u shud leave gyada kanta tyi da mamaki taga ya kuré hanya da ido ya matukar harÉ—e ransa meaning su É“ace mai al kofar dakinsa right now batare da bata lokaci ba.

Bata wani sha mamakin sa ba sanin halayyarsa na son fushi,ahnkli ta tabe bakinta snn ta tattaro wasimen .

Wani irin tari wasimé takeyi kamar numfashin ta zai dauÆ™e da alama athsman tane yake shirin tashi,numfashinta sai tashi sama sama yake yana sauÆ™a dakansa tana jan numfashinta da kyar,harta somayi a gaggauce sautinsa yanal fidda karar”haaaa haaah” hawaye ne sharkab akan fuskarta,wahala yasata tace”wayyo Allah na da kyar acikin wahaliiyar numfashi…yanaji He instantly figured that d girl is Asthmatic,amma kuma baijin zai iya yin komi akanta ynxu,sukaita asibiti or do watsoeva thy feel like he dont fucking give a damnnn!!!
Bayason dai yasaka kansa acikn komi ynxu

Tsaki yaja kasarl wuyarshi ya juya game da tura kofarsa ya shiga cikin dakinsa tare da tsayawa cak a daf bakin door dinsa cikin wani irin yanayi,despite yana da halayyar saurin hawa amma shidin mai tausayi ne,snn wannan ne karol na farko arayuwansa dayay abunda yakeso ya dan damesa which is share marar lapiya acikin wani hali…this isnt just abt kukan datakeyi is about his insecurites.
Duk sanda ya dube yarinyar aranshi saiya tuna abunda yake tsakaninsu da ita wanda har ynxu zuciyarsa da kwakwlsa basu sami cikakken nitsuwa akai ba.

bin kofar da ido yy idanunshi cike fall da damuwa,awaje kuwa bilti ce tayi kkrin taimakawa cikin karkada kanta tana maganar zuci dan haka kawai taheer yakan bata mamaki.
wasu lokutan inyay wani abu sam bata fahimtarsa bare inda ya dosa.. “Allah ya kyauta ta furta, sann ta sauÆ™a da sauri tare da wasime a bayanta sukayo can waje harabar gida a tare.

sunayen driver da mai gadin gida tahau Æ™ira”..malam musa kanari..Toluwaje?toluuuu..Da kyar toluwaje ya amsa acikin nishi duk fuskarshi ta jike da zufa,agaggauce ya fito daga toilet yana gyara xip din wandonsa yana nishi kamar balamin rago u will imagine cewa fitsari ya zagayi but wata anguwa babe ce a bayin ya boye da ita suna rage zafi ma juna danshi baÆ™aramin mazinaci bane,a kullum damuwarsa sex akwaishi da son yin sex yakanyi sex arana yafi sau uku kosau biyar a gidan batare da kowa ya sani ba musamman inya samu garabasar yaran arnan nan da suke tasoea yan 14 xuwa 16yrs,dake kofar gidan shine hanyar wucewarsu in sun dawo daga church

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button