
Kwantaccen sajen shi ta shafa tanajin abubuwan dayake matan har cikin ruhinta,shaukinsa gabaki daya yana ratsa jininta yanabin jijiya har izuwa gangan jiki da kwakwala gameda jefa duniyar zuciyarta acan sararan samaniya tanajin sabuwar kaunarsa na hudata tundaga tsakar kanta har izuwa dunduniyar kafarta yana saka mata wani sabon jin dadi..
Lallausan hannunta nakan fuskarshi tana shafawa cikin sanyin murya tace i promise to make you happy too,bazan na maka fushi ba..kuma zan dena bakin halina..komi kakeso zannayi..”jawota yay jikinshi ya rungumeta yana murmushi sosai yace thank u wifey..
Batace komi ba Snn ya saketa yace Muyi sauri to mukarasa mubar nan wajen akwai sanyi kinga baki wani saka kaya mai kyau ajikinki ba..juyawa tay ta duba taliyar dan already har meat balls dinta ya kammalu.
Gauraya shi tayi for d last time komi yabi jikinshi sannan ta sauke kasa ta kashe gas din tana murmushi ganin haryaje ya dauko musu plates da cutleries…a nitse tay serving dinsu yummy brown sphagetti jollof din a plate daya
snn ta dauko meat balls din ta jejjera akai ,sauran daya rage dan kadan ta zubashi adan karamin cooler ta ajiye…
Tare suka fito da abincin
Shiyana rike da ruwa da cups ita kuma ta dauko taliyar har suka isa falo
Suka zauna akan capert
Lokacin ana neman 9ock na safe ya kalla agogo Tashi yay yaje shi fridge ya dauko pineapple drink mai sanyi ya soma zuba mata a glass cup din snn shima ya zuba nashi suka dan sha kadan kafin nan taliyar tadan huce
Acikin nitsuwa suka fara ci har suka danyi nisa ganin har yanxu tana jin nauyi da kunyarsa yasa ya jawota jikinshi ya manno ta yana kan cin abincinshi tareda ita ajikinshi,can anjima kuma ya soma bata abaki tana amsa har sanda taji tafara koshi
Karban spoon din tay daga hannunshi Meat balls din ta yanka ta dago tanamai kai masa har baki,kayataccen murmushin shi ya sakar mata snn ya bude bakinshi ya shiga amsa.
Haka ta dingayi harsanda ya cinye ball daya snn shima ya amshi spoon din ya yanka ya gauraya da taliya kadan yakai mata bakinta dan kadan da ya zuba mata ajiki ya sa hannu ya goge wajen gameda dora mata kiss agefen kuncinta…
sauke kanta tay can ƙasa tana balain jin kunyarsa.
Ya tabe baki yace ‘hmm bakin aureni ba?ai dolene kullum ina miki kiss kema dolenki xakimin…
Cikin gwalo ido waje gameida shagwaba ta langwabar da kai tace me?Yaya nifa ban iya ba
Chick dinta yaja yace
Nima ban iya ba gwadawa nayi kema ki gwada mana..dariya ta danyi tace “no way”.
Ya dan hade rai yace
Ohhh zaki maidani soko ko?toh shikenan bazan kara miki ba,cikin saibi da rigima ta dago kanta ta kalleshi snn ta girgiza kanta cikin sanyin jiki tace a’a fa ai cewa kawai nayi ban iyaba..nifa bantaÉ“a yi ba ne..hararta yay da gefen idonshi yace”Au ni nace miki na taÉ“a yine, bakene kika lalatani yanzun nan ba?yana maganan ya kara mannota ajikinshi suna yar dariya gameda dora hannunshi akan gallant laps dinta yana shafawa
Acikin kunnenta ya rada mata yace ko baki lalatani ba ne jiya?
Idanunta ta runtse tanajin wani iri iri kamar tay kuka..tafin hannunta ta sa ta rufe idonta dashi..ya kalleta yay murmushi yace “im still waiting”dan kadan ta kyallaro idon ta kalleshi
A hankli ya zare mata hannun akan fuskarta game da bata gefen kuncinshi cikin sauke ajiyar zuciya ta matso kusa ta sauke sassanyar cute lips dinta awajen ta bashi peg mai sanyi.
Wani nishi ya sake yana cewa wooowwww, again?Ya kara bata dayan gefen jikinta har rawa yake tsabar kunyarsa datakeji
Ahaka ta kara dora masa wani kiss din ya kuma rangwafowa ta dora mata asaman goshi..
Hannuunta ya rike yana cewa that was awesome
Kinga tunda yanzu kin iya sai anamin evryday.
Anan da nan da nan yay pointing mata goshinsa da gefen kuncinsa yace musamman ma in zan tafi in barki hakan zaisa
ki najin kewana sosai.
Nima zanna miki knga saina dinga dawo miki da wuri ko? Tana murmushi
Sosai ta gyada mishi kanta..ajiyar zuciya ya sauÆ™e tareda shafe gefen fuskarta “yace comn tattara wajen nan
Zanje in yi wanka in shirya insha Allah zan dawo nan ba da jimawa bako? Cikin sanyin murya tace mishi okaay.
Dagota yay suka mike tsaye atare ahankli ya jawota jikinshi ya sakar mata wani comforting hug snn ya sake ta ta tsuguna tafara tattara plates da cups din harta wuce kitchen yanakan kallon ta…tana shiga bata wani jima ba sai yaji ana kkrin bude kofa ta waje,idonshi ya mayar wajen da mamaki can saiga najaha ta bude labule ta shigo ta tsaya tana kallonsa tun daga can……..Is not free 300 0152983148 GTB 08060712446🫣ðŸ‘ðŸ½
7/25/22, 19:19 – Kawata: ÛSURAYYAHMSFR42
Better path:confession
Na kudine,08060712446
Tsaye najaha tay a bakin kofa tana kallon fuskar taheer,ganinsa a falon yasa taji wani sanyi ya dabaibayeta dama can bata san ya zatay da fargaban datakeji acikin xuciyarta musamman in akace da wasimé zasu soma cin karo agidan ba..
Karasowa ciki najaha tay tana tafiya a sassarfe kamar maijin tausayin kanta, fuskarta gaba daya yay kalar tausayi bacin cikin zuciyarta a wanke yake tass da murna da farincikin iskanshi anan.
Jiya bakaramin tsorata da yanayin wasime tayi ba,tunda wasime tazo tay mata wancan borin kuma suka nemata suka rasa gabaki daya najaha ta kasa samun kyakkwan nitsuwa acikin zuciyarta.
Ajiyan koda suka shiga gida da mamanta sam bata samu daman xama ba,tayi nan tay can da tunanin maganganun wasime,hanklinta ya tashi har saida tafarajin nauyin abubuwan datake aikatawa marar kyau acikin zcyarta.
Ko runtsawa jiya bata samu tay yi ba,juye juye ta dingayi da wannan quilty consience din dake mamayar xuciyarta akan abinda tay ma babban kawarta wasime na sharri da yaudarar kawancen su.
Dama can shawarwarin mahaifiyarta ne yake yawan bata kafin gwiwar aikata komi,amma furucin wasime na jiya bakaramin girgiza mata xuciyanta yay ba,yanzu shikenan fa tay asrar kawancenta,abun bai wani dameta sosai ba sai jiyan dataga wasime awani yanayi mai saka tausayi.
Gani take kamar ta buga wasa mai tsauri akanta, snn ta rasa dalilin dayasa mamanta take son sako wasime ackin wannan shirgin nasu,atunaninta why not ta nema mata wani hanya na daban kuma mafi sauƙi da zasuyi amfani dashi agurin taheer domin su cimma burinsu Akanshi..
Aganin najaha ai zasu iya jawo wasimé ma a jikinsu suna rudinta da zantuka dan tana taimaka musu wajen jan hanlin taheer basai an hada ta hanyar yaudara da laka mata sharri ba.
awajen mamanta kuwa gani take hakan ne hanya mafi sauƙi,gani take basuda wani hanyar rudar dakan wasimé dan tuntuni tagama lura da cewa wasimé akwai zurfin ciki kuma tafi najahan wayo da basira sosai in sukace zasu jawota ajiki to tabbas asirinsu zai tono..
Jiyama kusan dukan tsiya maman taso tay wa najaha wai kawai danta nuna damuwarta akan halin da kawarta wasime ta shiga ciki.
Mahaifiyartan haka ta birkice mata da masifa snn tahau ta da faÉ—a tana tuno mata halin da suke ciki na talauci,da yadda take shan wahlar bibiyar maza danta samu kudin biya mata kudin makarnta,da kudin abinci, da kuma kudin hayar gidan da suke ciki.
Aganinta bata da wani makamin xanza rayuwarta face ta hanyar tallata yarta najaha wa maza masu shi.
mahaifiyar najaha yar wani babban limamin garinsu ce asalin sunan ta farida musa liman amma tunda tabi rudin duniya tay cikin shege kuma aka rasa uban É—an shine mahaifinta ya sallama ta ga uwa duniya yace bazai iya jurar abun kunya da zubda mutunci data jawo masa ba..