
Tsawa ya daka mata ganin kamar tana shirin tara masa jama’a,
arazane najaha tayi zumbur ta miƙe tsaye jikinta na rawa rawa sosai
Yanayin sa’a na rashin mutunci ya nuna mata hanya yace”Get out right now”Inba haka ba saina kulle ku dake da mamanki ai kinsan zan iya…
Najaha babu abunda take sai kuka,da shegen gudu ta juya tay bakin kofa ta bude ta fice gidan acikin sauri tanajin kanta yana juyayi zuciyarta kamar zai fito waje…
“After like 40 minutes da faruwar haka taheer yaje room dinsa yay wanka ya shirya kansa cikin unirfom din sojoji data masa shegen kyau oh what a lovely day yaune ranar karshen sa a makaranta..
Ajiyar zuciya yay yana tuna hakan ayayin da yake kallon kansa agaban mirror,a hankli ta turo kofar dakinshi bakinta dauÆ™e da sanyayyar sallama ya juyo yana kallon ta fuskarshi dauke da murmushin ganinta all decent acikin wata riga da zani na atamfar hollantex maroon colour datay ma jikinta shegen kyau yau har wani shafa jan powder tayi ta saka ma idanunta bakin kwalli bakinta kuma ta goga masa man baki mai sanyin qamshi…
Bakaramin fidda kyanta kwalliyar yayi ba taheer yanata kallonta kamar tsohon maye zuciyar sa kamar dama jira take wani abu ya hadasu snn ya bayyana mata abunda yakeji cikin zuciyarsa domin ta.
Itama a lokaci guda taji zuciyarta ya karkata akanshi sosai hartana ganin kamar auren nasu nayanzu karyane wata rana hala kyaunsa zaisa wata ta kwace matashi snn ya rabu da ita kwata kwata.
A dan kunyace ta karaso wajen sa suka tsaya suna kallon juna gefen fuskrta ya shafa kadan snn yace u look beautiful
Kanta ta sauke kasa tanajin kunyarshi can kasa kasa tace thanks nd u too..yace”toh bari na wuce Schll Karnay latti zaki kimtsa dakin ko?
gyada mishi kanta tayi…can ta tuno da wayar da sukayi da bilti sai ta juya ta doshi inda ta boye wayarsa ta dauko ta miÆ™a masa
Tana cewa yaya namanta ban gaya maka ba biltice ta kiraka dazu”.amsar wayar yy daga hannunta yana dubawa already yaga alaman harta amsa wayar”..sai kuma tex messge din da bank da suka turo masa ya bude yaga acct balance dinsa ya karu da almost 2.5million naira…
Dan lumshe idanunsa yay snn ya firta alhamdullh baidai gaya mata meya sakashi cikin farinciki ba duk ta dauka dan yaga kirar bilti ce yakejin dadi,har waje ta rakosa takaishi gaban motarsa ya dubeta cikin kulawa yace ki kula da kanki karki kuma budewa kowa kofa harse na dawo kanta ta gyada cikin sanyin murya tace mishi okay…yana murmushi ya juyo mata da chick dinshi a hankli takai bakinta wajen ta sauÆ™e masa wata sassanyar peg snn sukayi waving juna ya tafi…..
Na kudine 08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: SURAYYAHMFR43
The path finder…
Is not free na kudine
Chat 08060712446.
Wasime tana tsaye awajen har taheer ya bace ma ganinta,ajiyar zuciya ta sauÆ™e snn ta juya cikin tafiyarta sassanya ta ja gate din gidan ta kulle taciki game da saka masa gwado…
Daga nan cikin gidan ta nufa bata tsaya ko ina ba sai cikin dakinta
Wasimé na shiga É—aki ta faÉ—a kan gado,wani lumshe ido tayi tana tunanin abinda ya faru yau gaba É—aya,tunda daga yadda ya sauÆ™e mata kanshi har ya fara nuna mata soyayya mai sanyi, lumshe ido tayi tana tuna duk al’amarin da ya faru yau,wani iri ta dingajin kanta gaba daya saitaga ta Æ™asa daina tunawa.
jiki a sanyaye ta mike kanta akan pillow gami da rungumar kanta tana jin kamshin turarenshi data kwaso a jikin kayan da yasa dazu,haka kawai ta dinga jin wani irin kasala na dirar mata kafafunta harna kin daukarta tsaye.
Ahankali ta miƙe zaune Akan gadon ta zauna tay shiru har lokacin tana tuno da kyakkwan fuskan sa a idanunta,nannauyar ajiyar zuciya ta sakar cikin murmushinta mai sanyi snn ta sauka akan gadon jikin duk a muce,batay wata wata ba tahau tsaftace dakin tanajin lightness akan kirjinta da wani uban gwarin gwiwa mai dadi da saka kuzari yanakan gauraye ta.
A duk sanda ta tuna yadda yake bi da ita cikin kulawa saitaji wani irin farinciki mai yawa acikin zuciyarta…he became her hero all of a sudden musamnn inta tuna a rayuwanta yanzu babu wani mai kulawa da ita sosai kamarshi..
Da can in akace mata taheer zaiyi mata hakan,bazata taÉ“a amincewa ba amma saitaga yanzu komi ya canza…Hatta Auren nata datake daukarsa shirme daya soma kulawa dashi yana kuma jaddada mata sai tafarajin ashe auren nasu na gaskiyane,wani dadi takeji ace itama yanzu tana da mijinta kuma ba wani bane face shi taheer din datake matuÆ™ar kauna acikin ranta.
Bayan ta tsaftace nan dakinshi ta nufa ta gyara masa shi tsaff komi saida ta gogeshi ta sauya masa sabuwar bedsheet zuwa wani flowery milk nd pepper red colour mai pilloli dayawa,wajen karatun sa goge ta kimtsa takardun tazo tay clearing cikin ƙaramin fridge dinsa ta saka masa sabbin gorinan ruwa da drinks din dayake so.jim kadan Dakin yay kyau bana wasa ba. A haka ta tsaftace ko ina a cikin gidan ko ina ya dawo ya na kyalli ga qamshin vanilla nd lily room freshners na tashi akowani lungu da sako.
Kafin tagama ayyukan harta gaji komawa tay falo ta kwanta akan kujera ta kunna channel din karatun qur’ani sheik ra’ad alqudsi yana rera suratul baqara da daddan muryanshi mai ratsa gangan jiki,wasime tay relax tanajin surar da ake karantawar ahaka har bacci mai nauyi ya sureta awajen..
A fannin najaha kuwa kusan idanunta a rufe ta isa gida,tsabar kuka da damuwar data shiga ciki bata ma iya kallon gabanta duhu duhu kawai take gani tana tafiya harta bude kofar palonsu idanunta a kife alokcin bata ma jin karar komi sai turirin da zcyarta yakeyi na zallan ruwan zafin kishi da damuwa Ahaka ta bangaje kofar dakin mamanta ta shigo babu ko yar sallama
A tsorace taja da baya ganin abunda idonta yake kyallaro mata agabnta mahaifyarta ne tsirara haihuwar uwanta akan É—a namiji,É—a namijin ma mai keke napep dinsu dayake musu jigilar kai abinci shago. A sandare najaha take kallonsu.
A rikirkice maman ta fado kasa tare da kwato jikakken farjinta akan burar drivern keken su dayake deba musu abinci kullum yanakai musu shago.
Shima alkwari yay ma maman najaha akan inta baci gishiri zai bata manÉ—a, ita kuwa shegen son kudi ya rufe mata ido
Barinma dayace zai biyama najaha schl fees na wannan karon,gashi dama can bata son ta taɓa kudin ribarta na shago Tana sone tay shoping din kankararrun magungunan mata wanda zasu taya ta bunƙasa harkanta na neman kudi mai yawa a hannun maza.
Shisa ma tun da safe ta tura najaha gidansu wasime, tasan intaje chan bazata dawo da wuri ba,yau mai kekenta na zuwa taja shi ciki suka turo kofa suka fara harÆ™an taÉ“e taÉ“e kusan ince ma itace take cinshi dan wani irin haukataccen sukuwa takeyi akan jaririn jijiyarsa dake mai keken yaro ne bazai wuce sa’ar su taheer ba,tunda ta same lakarsa mai keke ba abunda yake tabukawa banda shure shure akan gadon yana nishi kamar za’a yankashi yana kwasar lagwadan dadi.
Idon Najaha yana sauƙa a kansu suka duro kasa maman tay sauri ta lalubo zaninta ta rufe jikinta dashi mai keke yaja barko a daburce yana boye fuskan sa .
Wani tsawa ta daka mata.”dan ubanki me kike kallo yar iska kawai kiwuce kiyi waje shegiya marar kunya..
cikin sauri najaha ta bace a wajen lokacin ne kuma hanklinta ya dawo jikinta ta wuce kitchen dinsu ta dan boye kanta tare da durkushewa ƙasa tana ta kukanta a hankli.