GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Suka ɗau Hanya.
Gajiya iya gajiya sunyishi.
Gaba ɗaya kowa jikinsa yayi nuƙui sabida ba ƙaramar tafiya sukayi ba.
Wuni a zaune tun karfe bakwai na safe har yanzu takwas na dare kan tafiya suke kuma babu alamun sun kusa jihar Nokan.

A cikin motarsu Jalal da abokanshi sunata hirarsu.

Laminu kuwa tuni ya sanarwa Gimbiya Saudatu ashe Jalal sojane.

Ta girgiza da jin lbrin sosai.

A motarsu Galadima kuwa shiru duk sukayi dan gajiya ga jikin tsufa.

Ita kuwa Aysha dama tunda aka hanata fita, ta kumbura ta cika tayi tib bata sake kulashiba, shima ko inda take bai kuma kallonba.

Bare yanzu aikin tura rahoton tsarin Rugar da suka fito yake turawa Haroon.
Ta E-mail address ɗin shi sabida shi baya whatsapp.
Bayani yake mishi ya isar da saƙon ga masarautarsu dan a sawa mutanen wannan yankin ido sosai, ya lura basu da nitsuwa.

Haroon kuwa Umaymah ya kalla cike da mamaki yace.
“Kinaji Umaymah Sheykh fa yau jihar nan ya wuni.
Wai yanzu madadin ya kwana a nan shine ya wuce Nokan a daren nan”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Na sani ai munyi mgna da Aysha.
Tare da ita suke shiyasa bazai iso nanba”.
Murmushi Haroon yayi kana sukaci gaba da hirarsu.

Sai ƙarfe Goma da rabi suka isa Nokan state.

Wani tamfatsetsen hotel mai zaman kanshi suka nufa.
A cikin motar ya rufeta.

Kana ya fita.
Su Jamil duk na biye dasu a baya.

Ɗakuna ya kama musu gaba ɗayansu sannan ya juyo ya dawo shi ɗaya.

Motar yazo ya buɗe tare da cewa.
“Bismillah”.
Tura baki tayi tare da cewa.
“A barni zan kwana cikin motar”.
Kanshi ya sunkuyar tare da kaurara muryarshi yace.
“Ki fito”.
A hankali ta zuro ƙafafuwan ta woje,
sun ɗan kumbura alamun dadewa a zaune.

Sabida ko abinci saya sukeyi a cikin mota sukeci.

Sai dai shi wunin duka dabino yakeci.

Miƙewa tayi ta fito.
Hannunshi yasa ya ɗauki jakar kayanshi.

A hankali yayi gaba tana biye dashi a baya.

Hotel ɗin babbane mai matuƙar kyau.

Wani Side shi wai VIP can suka nufa.

Suna shiga cikin falon, ta zauna bisa kujera.

Shi kuwa ajiye jakar yayi kana, ya miƙe tsaye,
Jikin ƙofar ɗakin ya koma ya rufe kana ya zubawa ƙofor ido.
Tsawon mituna biyar, kana ya dawo wurin abun kunna fankan
daga nan kuma ya dawo tsakiyar falon saman jikin fanka ya tsurawa ido.
Ita kuma tana binshi da ido, ne ganin kamar wani abu yake nema.

Bedroom ya wuce.
Ya fara bincikar ɗakin.
A jikin masaƙalin Rimot ɗin AC yaga wani ɗan ƙaramin abu.
Hannunshi yasa ya cire abun.
Kana ya fito jakar ya ɗauka tare da cewa.
“Mu tafi”.
Cikin gajiya da wani irin nannauyan masifeffen baccin daya cika mata ido ya kashe mata jiki da gajiya tace.
“Ina kuma zamu je? ni bacci nakeji! Ni na gaji”.
Hannunshi yasa ya kamo nata hannun.
Wani ɗakin suka kuma komawa aka basu key tare da bashi haƙurin da ita dai bata san kanme suketa bashi haƙurinba sunata rantsawar basu sani bane.
Ma’aikatan hotel ɗin da kansune suka bi bincika ɗakin kana suka fita,
suna cewa.
“In sha Allah zamu kula zamu kuma kiyaye gaba”.

Rufe ƙofar yayi kana ya wuce bedroom.
Ita kuwa bisa kujerar ta kwanta tana sauƙe numfashin gajiya da bacci a take bacci ya saceta.
Shi kuwa Sheykh wonka yayi kana ya fito yayi shirin baccinsa.
Leƙowa falon yayi.

Tuni tayi bacci bisa kujera sai numfashin gajiya take sauƙewa a hankali baccin kuma mai nauyi takeyi.
A hankali ya iso inda take,
“Ke Tashi kije kiyi wonka”.
Yace yana kallonta.
Shiru kamar bata da rai ko motsi batayi ba.
Karo na uku ya kuma cewa.
“Ke tashi kije kiyi wonka ki kwanta”.
Still ko mitsin batayi ba.
A hankali ya ɗan sunkuyo kanta.
Hannunshi yasa ya ɗan kamo hannun ta tare da cewa.
“Tashi kije kiyi wonka zakiji sauƙin gajiyar”.
Cikin bacci tace.
“Uhum-Uhum.
Ni na gaji ka barni bazanyi wonka bacci zanyi”.
Kanshi ya juya tare da cewa.
“Uhummm yanzuma tsami kikeyi, Ni in bakiyi wonkaba bazan kwana dake ɗaki ɗaya ba”.
Cikin baccin ta ɗan kalleshi tare da lumshe ido tace.
“Ni Ko sati nayi banyi wonkaba bana tsami, kuma ni zan kwana a nan kaje can ɗakin”.
Da sauri yace.
“Rufe baki yarinya ko yaushe bakinki baya shiru.
Muje kiyi wonka”.
Komawa tayi ta konta, tare da lumshe idanunta, da suke cike da bacci mai nauyi da gajiya tuni ta meda baccinta”.
Juyawa yayi ya koma Bathroom ruwan ɗumi mai ɗan zafi sosai ya cika baf ɗin kana, ya fito.

Gefenta ya zauna.
A hankali yasa hannunshin ya fara zuge zip ɗin rigarta,
shiru tayi tana baccinta.
Ƙarasa zuge zip ɗin rigar yayi tare da cewa.
“Tashi! Tashi!! Zan tuɓeki fa”.
Shiru kakeji kamar bata da rai”.
Kanshi ya jingina da kujerar.
Kana ya fara yin ƙasa dashi tare da ɗan ɗagota ya jinginata da jikinshi.

Still tana baccinta.
Ƙasa yayi da rigar ya cire mata hannayen ya rage bra ne a ƙirjinta, ɗan jawota yayi ya kifeta kan cinyarshi ya ɓalle masaƙalin yayi kana ya ɗan ɗagota ya cireshi a hankali.
Yana cewa.
“Tashi to! Tashi kinji!”.
Shiru abinta, ɗan gajeren tsaki yayi tare da.
Manna bayanta da ƙirjinshi.

Shiru yayi tare da zuro kanshi tsakanin wuyanta da kafaɗanta,
Caɓɓullenta da suke tamfatse a cike tab a ƙirjinta ya ɗan kalla.
Da sauri ya rumtse idanunshi,
tare da ƙara mannata a ƙirjinshi.
Hannunshi yasa a hankali ya fara murza rigar yanayin ƙasa da ita,
shiru yayi jin ta ɗan riƙe hannunshi.
Sai kuma ya sauƙe ajiyan zuciya cin ta sake hannunshi ta koma tayi lib alamun ta koma nannauyan baccin gajiyar data kwasa ɗin.

Ƙafarshi yasa tsakanin cinyoyinta tura rigar yayi ƙasa gaba ɗaya.

A hankali yaji idonshi na mishi rawa,
buɗesu yayi ya zubasu kan surar jikinta.

Wani irin harbawa da azaban ƙarfi yaji Sheykh ɗin shi tayi.

A hankali yasa hannunshin kan santala-santalan cinyoyinta, yana kallon yadda gajeren wodon dake iya guiwarta yayi lib a jikinta.
a hankali ya sonkuyo sosai ya kai bakinshi saitin kunnenta cikin wata iriyar raunatacciysr murya mai cike da gajiya, Feeling, da sanyi yace.
“Aish! Aish!! Tashi muje kiyi wonka”.
Ɗan buɗe idonta tayi jin ɗumin numfashinsa a kunnenta da ɗan sautin mgn da taji can cikin baccinta.

Mirginawa tayi a jikinshi da kyau, sabida, wani irin masifeffen sanyin ac da taji yana ratsa ta sabida cire kayan jikinta da yayi.

A hankali tasa hannunta ta kamo hannayenshi duka biyu ta mannasu kan ƙirjinta.
Tare da duƙun-ƙunewa a jikinshi.
Wani irin tsalle yayi lokacin da yaji ta manna tafin hannunshi kan C…!

Littafina GARKUWA na kuɗine turo katin mtn na ɗari uku kacal ta wannan number 09097853276 numbers ɗin jikin katin zaki rubuto ki turo min ba hoton katinba. Bana son VTU bana son transfer. In Kuma special Group kikeso kiyi min TRANSFER ɗin 1k ta asusuna na Jaiz bank 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo shaidar ta number ta da nake whatsapp dashi 09097853276. Banda VTN banda transfern kati.

                         By
            *GARKUWAR FULANI*

Caɓɓullenta.
Wani irin abu yaji zir-zir-zir-zirrrrr yana tafiya daga cikin tafin hannunshi har zuwa tsakiyar maɗigan kanshi.
Da sauri ya rumtse idanunshi tare da matseta a jikinshi sabida wani irin abu da yaji yana sokin sashin jikinshi har zuwa cikin tafin ƙafarshi har kan manyan yatsun sawunshi dukansu biyu.

Wani irin karkarwa lips ɗinshi Suka farayi kamar zasu tsinko suyi ƙasa.
wani irin ja sukayi suna sheƙi kamar an shafa musu mai, suka zama tamkar tattausan kunnen fure.

Tsikar jikinshi gaba ɗaya tashi tayi saye, har tsakiyan kanshi.
Idanunshi ya buɗe cikin yanayin sauyin fitar numfashin.
Kasa buɗe su gaba ɗaya yayi, sabida wani irin masifeffen abu da yakeji kamar hawayen da yakeji suna tsastsafo mishi kuma ba hawayen bane.
Yaune karo na forko a rayuwarshi lokaci na forko da hannunshi ya taɓa Caɓɓulle da ganinsu ziraran miraran a kundin tarihin rayuwarsa, shiyasa abun yazo mishi a bazata ya hautsina mishi kwanya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button