GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Kanshi ya gyaɗa alamun gamsuwa da tsarin domin anyi komai cikin tsari da wadata da karamci da girma cikin nitsuwa mutane suka fara ci da sha.

Gyaran murya ya ɗan yi kana yace.
“Abubuwan da aka haramta game da jima’i.
1 Jinin haila, da biƙi 2 jima’i ta dubura 3 Bayyana sirrin jima’i.”
Murmushi ya ɗan yi ganin mafi akasarin mutane sun fara hidimar ɗa’amu.
Ajiyar zuciya ya sauƙe ganin tuni har goma na dare ta gota, babu wanda ya Ankara, alamun tabsirin walimar yayi zaƙi kenan.
Numfashi ya sauƙe kana ya ɗaga hannun alamar addu’an rufe taron yace.
“Subahanakallamumma wabi hamdika asshahadu alla’illaha illa anta astagafirukka wa’atubu illaik Allahumma salli ala muhammad wa ala ali Muhammad kama sallaita ala ibrahima wa barik ala muhammad wa ala ali Muhammad kama barakkata ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim inna ka hamidul majid.
Ya Allah ka meda kowa gidansa lfy yan nesa dana kusa.
Allah ka bawa ma’aurata zaman lfy ka sanya al’khairi a rayuwarmu, ka azurta dukkan ɗan uwa Musulmi da ƴaƴa na gari.”
“Ameeeeeeen”. Haka hall ɗin ya ɗauka.

Hadimai kuwa tuni sunci gaba da raba jakukkunan kyautar walima.
Gefen maza, Sallaya da al’ƙur’ani da carbi da jallabiya da turare akasa a cikin ko wacce jaka da take ɗauke da hoton Haroon, Sheykh, Jannart Aysha.
Turaren irin mai tsadar gaskenan ne.
Hakama jallabiyar, ko dan sanin taron na manya ne.

A gefen mata kuwa, Shima sallaya ce da ƙur’ani da carbi da turare da manya-manya hijabai bibbiyu cikin ko wacce jaka.
Haka akayi ta rabawa.

Cike da Mamaki Umaymah ta kalli Hibba da Azeema da Safiyyah da Jazrah da suke ta rabawa, kamo hannun Safiyyah tayi tare da cewa.
“Ke Safiyyah wannan fa, yanzu na kira hadimai akan suzo su fara raba kyautukan da muka shirya.”
Murmushi Safiyyah tayi kana tace.
“Eh gasu can suma sun fara wannan kuma kyautar Sheykh ne. Dama tun jiya yace mu raba da kanmu mu kuma tabbatar kowa ya samu.
Gefen maza ma gacan su Jalal na rabawa”.
Wani irin murmushi mai cike da jin daɗi tayi kana ta jinjina kai.
Ita kuwa Safiyyah sukaci gaba da rabiya.
Suma hadimai suka zo suka fara nasu rabiyar.

Gyaran muryar da Sheykh yayine ya jawo hankalinsu gareshi.
Cikin rauni murya a sanyaye yace.
“Ƴan uwana ina neman addu’o’in ku, inada wata buƙata mai girma da nake nema wurin ubangijina kuma mai sauƙine in ya lamunce min.
Na roƙeku al’farmar Annabi da Alqur’ani ku sani addu’o’in ku Allah ya biya min buƙatata”.
Kusan a tare duk hall ya ɗauki.
“In sha Allah, Allah ya biya maka buƙatar ka”.
Amin Amin yace.
(Kana nima Aysha Aliyu Garkuwa, inada buƙata wurin ubangijina fans ku tayani roƙo dan Allah, Allah ya cika min buƙata.)

Daga nan manyan mutane duk suka mimmiƙe suka fita.
Nan kowa da kowa ma ya fara fita.

Haka motoci sukayi ta ɗibar mutane suna wucewa dasu gida.

Safiyyah, Ibrahim, Haroon Jannart, duk tare suka miƙe suka fita.
Bayan suna fita Haroon yaja hannun Jannart suka shiga Mota.
Ibrahim ma da Safiyyah motarsu suka nufa, cikin kula Safiyyah ta kalli Aysha dake gefenta tace.
“Yah Sheykh bai fito ba ko”.
Ibrahim ne ya amshi zancen da cewa.
“Eh ya tsaya yana gaisawa da Abokan Abbanshi ne.
Bari in amso key ɗin motarshi sai ta jirashi a ciki kafin ya fito ko”.
Eh Safiyyah tace, kana ya juya ya koma ciki.
Ita kuwa Aysha ɗan numfashin gajiya ta sauƙe tare da bin motarsu Umaymah da aminanta da ido kana tace.
“To wai dole sai dashi zan tafine? Mu tafi kawai mana in dai ba rowar motar taku zakuyi min ba gashi kowa ya tafi sai mu kaɗai”.
Murmushi Safiyyah tayi tare da kamo hannunta ta ja suka jingina da motar Sheykh cikin raha tace.
“Eh gsky rowar motar mu zamuyi miki, haka kawai zaki hanamu sakewa bayan kema ga motar naki mijin.
Gsky ki jirashi ya fito ku tafi, dan wlh ya Ibrahim yace haƙurinshi ya ƙare daga nan hotel muka nufa”.
Ta buɗi baki zatayi mgna kenan Ibrahim ya iso da car key a hannunshi.
Sa key ɗin yayi ya murza ƙofar ya buɗe kana yace.
“Yauwa shiga nan ki jirashi yana nan fitowa”.
To tace a sanyaye kana ta juyo ta kalli Safiyyah daketa kerkerar barbara tace.
“Allah kuwa tsoro nakeji sai inji zuciyata na tsinkewa”.
Murmushi Safiyyah tayi kana tace.
“Wlh ba komai keda gaki ga GARKUWAR ki to me zai firgitaki”.
Kai ta jinjina kana tasa kai ta shiga, gefen mai zaman banza.
shi kuwa Ibrahim key ɗin ya saka a mazauninshi a cikin motar kana yaja hannun Safiyyah yace.
“Kinga mu tafi”.
To Safiyyah tace kana ta juya tabi bayanshi, tana cewa Aysha saida safe.

Murmushi Aysha tayi kana ta bisu da ido, har motarsu ta fita ta bar harabar wurin.

A hankali ta sauƙe ajiyan zuciya, kana ta juya ta kalli gefe da gefenta,
Sam babu kowa a wurin sai hasken wuta tako ina sai inuwar fulawi da dogayen bishiyoyin namijjn gwanda.
Da kuma inuwar motocin da suka ɗan rage wanda basu wuce biyar ba.
Dan sam babu motsin kowa da komai.
A hankali ta ɗan juya kanta gefe tana jiyo ɗan sautin kukan tsuntsaye su Sheykh da suke ciki kuwa sam ko muryarsu bata iya jiyowa gashi tsaka ninta da masu gadima tafiyace mai zaman kanta, fadawan kuwa suna ciki wurin ubanin gidajen nasu.

A hankali yasa hannunshin ya buɗe marfin motar, gefen drever cikin Sa’a kuwa ƙofar ta buɗu.
Da sauri Aysha ta juyo jin an buɗe ƙofar, cikin sauri da tsoro ta zaro idonta ta kalleshi tsaye cikin kaɗuwa da tsoro tace.
“Waye ne kai?”.
Cikin wani irin masifeffen murmushi mai cike da ma’anoni yace.
“Jahan ɗinki ne”.
Ya ƙarashe mgnar yana gyara zamanshi bisa kujerar, kana ya jawo marfin motar ya rufe gib.
Cikin tsananin azabar tsoro, firgici, kaɗuwa, cike da rawan jiki tasa hannun ta kama ma buɗin marfin motar da niyar zata buɗe motar.
Kit kit taji alamun an datse marafen motar gaba ɗaya basu taɓa buɗuwa ba, sai in har an buɗesu daga gaba wurin zaman driver.
Cikin tsananin tashin hankali tace.
“Innalillahi wa innailaihi rajiun ka buɗe min ƙofa bana so, wayyo Yah Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Shey..”
Da sauri ta fizge hannunta da ƙarfi jin yasa hannunshi ya kamo nata hannun, hankali a tashe ta fara bubbuga glass ɗin shegiyar motar da ko bindiga bazai fasashi ba.
sam babu mai jinta ko kaɗan.
Shi kuwa Jahan cikin wani irin ja’irin murmushi mai tarin manufofi yasa hannunshi ya fizgota, ta abka jikinshi, bisa ƙirjinshi yasata.
Cikin muryar kuka da tsoro tace.
“Wayyo Allah na! Wayyo Bappa na, Wayyo Ummey na, Jahan kaji tsoron Allah ka sani ni matar aurece, ka rufa min asiri kada ka tozartani ka wulaƙanta min aurena.
Kaji tausayina ka barmin mutuncina dana mijina kada ka keta mishi haddin matarshi, bana so!.”.
Ta ƙarashe mgnar da azaban ƙarfi da kuma kuka mai ƙaƙƙarfan sauti, sai dai babu mai jinta bare ya a gaza mata.
Kiciniya takeyi da iya kar ƙarfinta take tuttureshi da fiffizgewa tana kuka hawaye har bisa gemunta.
Shi kuwa Jahan wani irin masifeffen dogon ajiyan numfashin ya sauƙe tare dasa hannun yana shafa haɓarta.
Wani irin gigitaccen cizo ta datsa mishi a ƙirjinshi.
wanda yasa dole ya saketa.
Yana cewa.
“La la la kika cijeni Allah zai ƙonaki fa Aish”.
Dabbas da tana cikin nitsuwarta da yaci da fahimci da wanne suna ya kirata, sunan da tasan mutun ɗaya ke kiranta dashi.
Muryar kuma ta fito sak muryarshi da yake ɓoye mata.
Da sauri ta koma kan kujerar da take tun fari, kana taci gaba da bubbuga glass ɗin motar da iyakar ƙarfinta tana cewa.
“Ya Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Muhammad!”. Cikin tsoro da gigita ta juyo gareshi.
Jin ya danna wani abu kujerar ta koma baya ta konta.
Itama ta koma baya ta konta bisa kujerar, da sauri ta yunƙura zata taso kenan.
Taji yayi mata rumfa da ƙirjinshi ya kwanto kan, tare da cewa.
“Ihunki da buge-bugen ki duk na banza ne babu mai jinki.
Shi wannan Yah Sheykh da kike ta kira da bai ba gashi ba.
Naga kamar bai ɗaukekj ƴa macebanw me ruwanshi dake, ki bari in medaki cikekkiyar mace, kisan me ake nufi da aure kiji daɗin da ma’aurata keji, mutumin da kona kusanceki ba ganewa zaiba.”
Cikin fiffizgewa tace.
“Wa iyazubillah Allah ya tsareni, fasiƙi azzalumi kaji tausayi na ka barni ka bar hurumin mijina”.
Wani irin masifeffen karkarwa jikinta ya farayi numfashinta na sama da ƙasa lokacin da taji yasa hannunshi ta cikin wuyan rigarta ya damƙi breast ɗinta kana ya gyara zamanshi kan cinyoyinta da kyau, tare da fara kwance igiyoyin dake sarƙafe gefen wuyan rigar ta kaɗanta ta dama.
Hannayenta tasa tana kai mishi bugu yagushi.
Cikin wani irin yanayi yasa hannunshi ya jawo hannayen nata, ya ajiyesu gefe da gefen cinyoyinta kana yasa guiwowinshi ya ɗan danne hannun nata yadda bazata iya zarosu ba kuma bazata ji zafiba.
Wasu gigitattun hawaye masu masifar ɗumi ne suka kwaranyo mata tamkar an ɓalle bakin pampo.
Shi kuwa Jahan ƙarasa kunce igiyoyin yayi, sai gashi wuyan rigar ya buɗu yayi faɗi sosai.
Da sauri ya jawo wuyun rigar ta gaba ya zama rabin breast nata duk suna fili.
Hannunshi na dama yasa cikin rigar ya cirosu cikin bra kana hankaɗosu sama suka fito woje suka tsaya tirsa-tirtsa suna tsaye sunyi tamtsan-tamtsan tamkar zasu tsole mishi kwayar idanunshi,
wani irin yar, yar, yar, yaji tsikar jikinshi tana miƙewa tana zubawa.
cikin wani irin zir-zir-zirrrrr yaji Jahan ɗinshi tanayi tamkar zata faso suturar dake jikinshi ta fito ta bindiga.
Hannunshi yasa ya fara yi musu wani irin masifeffen tausa da murza.
Yana sauƙe tagwayen numfarfashi tamkar zai shiɗe ya bar duniya.
Yadda jikinta yake rawa hakama nashi yake karkarwa.
Ita kuwa kuka takeyi har muryarta ta disashe sai dai duk da tashin hankali da take ciki, tana jiyo ƙamshin turaren jikinshi kamar na Yah Sheykh ne, sai dai tsoron ya hanata tantancewa, asalima sai tayi zaton ko dan a motarshi ne yasa take jin ƙamshinsa.
Sai dai shima baya jinta dan ya tafi duniyar da babu kunne.
Sunkuyowa yayi cikin buƙatuwa da manufarsa ya saita bakinshi da jajayen Caɓɓulenta cikin wani irin wutar fitina yasa lips ɗinshi kan n…!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button