GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Aninayen dake jere agaban rigar nata ya ɓalle, tare da zare rigar daga jikinta gaba ɗaya, haɗadɗiyar surar jiki dana kirjinta ya zubawa ido, yana me sakejin sonta acikin zuciyarsa.

Jikinsa na rawa tamkar wanda bai taɓayin sex da ita ba, haka ya mannata da jikinsa bayan ya zama naked.

Atare suka soma fitar da wani irin numfarfashi, saboda yanda duk suka ruɗa juna da salonsu.

Zama yayi akan gadon tare da ɗorata asaman jikinsa, lokaci daya kuma yaji numfashinsa na kokarin daukewa saboda yanda yaji Manhood ɗinsa ta samu kekkyawan masauƙi, dumi da kuma daddaɗan sweet da ya samu kansa acikine kuma yasa tunkafun aje ko ina yasoma yi mata wasu kalan sambatun dake nuna yana matuk’ar enjoying mood din.
Domin kuwa harji yake kaman zai shiɗe.
kaman kuma yanda yake azauce haka itama Shatu’n…

After 58minute
Bayan kuma komai ya lafa sunyi wanka sun fitone.
Ya kalleta da kyau ganin yadda ta lafe ta kwanta lib, da’alama ta ɗan gaji ne.
Murmushi yayi sannan ya fice daga cikin dakin, Dinning area yaje.
Tea mai kwauri ya haɗa da zafi ya cika ɗan babban kofi kana ya dowa daƙin.

Hannunshi ya miƙa mata, ganin haka yasa ta kama hannun,
Ɗagota yayi ta zauna, kana shi kuma ya zauna agefenta.
Cup ɗin tea din ya kai bakinta.
Babu musu kuwa ta buɗe bakin sabida wani irin masifeffen yunwa da takeji, shikansa yasan dole ne ma,
taji yunwa, sabida yanda yayi heaven sex da ita yau din, is so special.

Tasha tea din sosai, saida ta kusan shanyewa ne kuma ta janye kanta ahankali, tare dayin gyatsa asanyaye tace.
“Alhamdulillah”.
Hannunshi yasa bisa cikinta a hankali ya shafa cikin kula yace.
“Shanye shi ko mangana”.
Ya ƙare maganar yana sa mata cup ɗin tea din abaki.
Shanyewa tayi kana ya aje cup ɗin bisa bedside.

Sannan yazo ya kwanta ya jawota jikinshi.

Washe gari ranar Monday kotu ta yanke wa Ba’ana hukuncin kisa ta Hanyar rataya.
Sabida hujja da shaidar daya bayar a kan kanshi.
Kana yayi bayanin duk shanayen da yake sacewa daga wannan ƙasar zuwa waccar ƙasar.
Ya bada tabbacin duk suna nan.
Ya kuma sa yaranshi sun medawa kowa nashi.
Domin suma sun musulunta.

Bayan kwana biyu aka shirya rataye shi.

Bayan anyi komai an fito da shine.
Ya kalli taron fulanin Rugar Bani.
Cikin zubda hawaye yace.
“Dan Allah ku yafe min”.
Wani irin raunine ya rufesu mai sa zubda hawaye.
Kusan a tare sukace sun yafe mishi.
Cikin sanyi yace.
“Ngd”. kana ya juyo ya kalli Sheykh dake gefensa, murya na rawa yace.

“Ga dai ƙarshena ni kam, Allah bai nufa zan rayu da Shatu ba.
Allah ya ƙaddara matarka ce.
Dan Allah ka kula da ita Shatu mace mai rauni da tausayi.”
Cikin zubda hawaye Sheykh yace.
“In sha Allah”.
Sai kuma ya kalli Bugulu cikin rauni yace.
“Mama kin tuna kin min al’ƙawarin zaki musulunta kuma zaki bar sata”.
Cikin kuka tace.
“Nayi al’ƙawari”.
Da sauri ya kalli Sheykh a hankali yace.
“Dan Allah bawa mahaifiyata ƙalmar shahada, a gaban idona in samu in mutu da farin ciki”.
Cikin zubda hawaye Sheykh yace.
“Toh”.
A nan ya musuluntar da Bugulu.
Nan aka rataye shi gaba ɗaya mutane na kuka.
Sosai Sheykh da kanshi yayi ta kuka sabida.
Amanar kula da Shatu da Ba’ana ya bashi amana.

Bayan an rataye shi ne.
Droo yayi musu bayanin cewa fa.
Ya musulunta tun da dadewa.
Hakane yasa Sheykh da kansa yayi masa wonka kana ya limanci sallan gawanshi kana aka kaishi gidansa na gsky.

Rayuwa kenan.

Shatu kuwa sai dai ta buya tayi kuka, Ummey da kanta tayi tashan kuka.

Alhamdulillah bayan rasuwarsa da wata ɗaya.
Lamiɗo da kanshi ya shiryawa Sheykh da Shatu da Ummey da Dr Aliyu da Baba Basiru da Galadima su tafi ƙasar Cameroon dan yiwa iyayen Shatu godiya da kuma nemawa Jamil auren Khadijah, dan yana son ranar auren a kuma naɗa Sheykh a matsayin Sarkin Masarautar Joɗa.

Alhamdulillah sun gama shirinsu,

Washe gari zasu tafine.
Batool ta kira Sheykh.

Suna zaune da Shatu kiran ya shigo bayan ya ɗagane ta mishi bayani ta ƙara da cewa.
“Affan ne ya bani number ka.
Alhamdulillah aurena next week Ina gayyatarku ɗaurin aure”.
Cikin ɗan sake fuska yace.
“Masha Allah, Allah ya kaimu in Sha Allah zanzo nida Affan”.
Cikin jin daɗi tace.
“Toh ngd matuƙa Hamma Jabeer”.
Daga nan sukayi sallama.
Da sauri ya sauƙe numfashi ganin Shatu bata kallonshi ma.

Ranar litin da yamma jirginsu ya sauƙa cikin ƙasar Cameroon birnin Yahunde.

Wasu irin motoci masu tsadar gaskene sukazo suka ɗauke su zuwa gidan Abboi.

Suna isa bayan sunyi parking sun firfito gaba dayansu Jamil ne ya ɗan juya….!

                           By
              *GARKUWAR FULANI*

[4/6, 7:36 AM] +234 806 559 0880: *Lamiɗon Adamawa, Dr Aliyu Mustapha jama’ar Adamawa duk suna a gaisheka.???????????? Allah ya jiƙanka da Rahama Lamiɗon Adamawa Dr Aliyu Mustapha. Wannan shafi gaba ɗayan shi sadaukar wane gareka.
Jinjina da godiya ga Sarki mai ci Muhammad Barkinɗon Aliyu Mustapha. Allah ya taya riƙe!.!..

Ya juyo ya kalli Shatu dake sauƙe numfashi tare da yin murmushi mai cike da jin daɗin ganin gida.

Yah Al’ameen ne ya matso gabansu Sheykh da sauri tare da cewa.
“Bismillah mu isa ciki”.

“Masha Allah”
Galadima yace tare da bin bayanshi kai tsaye parlon Abboi na musamman suka nufa.
Kana suma saura duk suka bi bayansu.
Shatu da Mamey da Ummi da Sara kuwa cikin gida sukayi.

Tarba mai cike da mutuntaka akayi musu tare da Kekkyawar mu’amala.

Kwana su biyu rak. Suka juyo suka dawo Nigeria, bayan sun gama tsaida batun auren Khadijah da Jamil. Hafsi da Salmanu. Rafi’a da Yah Al’ameen Jalal da Hibba.
Bisa mutuntakan da kimar Lamiɗo da tsarin su, na son a ranar za’a naɗa Sheykh a sarautar Sarki Joɗa, yasa duk aka tsara batun ɗaurin auren a Masarautar Joɗa za’ayi shi.

Sosai angwayen keta rawar ƙafa abun.

Bayan sun dawo da wata biyu.
Sosai Afreen ta girma dan yanzu watanta biyar, in ka ganta kace ƴar wata bakwai ce.
Rarrafenta ya nuna ko ina zataje, tayi kuɓul-ƙubul gwanin burgewa da ban sha’awa.

Kuma yanzu aurensu Jalal saura watanni shida cus da izinin ubangiji.

Yau asabar ne, tun safe Sheykh yana gida.
Kiran sallan azahar ne yasa ya ɗan miƙe zaune bisa kujerar 3 str da yake kwance.
Cikin lumshe ido ya kalli Afreen dake wasanta a tsakiyar falon.
Shatu kuwa nata binta zata kamota, ta tubke mata gashin kanta.

A hankali ta zauna tare da cewa.
“Allah na gaji in biki, nan ki zille can in biki can ki zille nan, na lura sam bakya son a taɓa miki kanki”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“Waya sani ko ke ta gado”.
Da sauri tace.
“Sai dai in Junainah ta gado”.
Miƙewa tsaye yayi yana murmushi.
Sai kuwa yayi sauri ya koma ya zauna Kamar wanda aka ture ya faɗi.

Da sauri ta miƙe tare da matsoshi cikin kula tace.
“Subahanallahi Yah Sheykh lfy kuwa?”.
Hannun yasa ya dafe kanshi da kai, tare da rumtse idanunshi.
Da sauri ta zauna ta jawoshi jikinta, kanshi tasa bisa ƙirjinta cikin sanyi murya tace.
“Yah Sheykh baka da lfy ne”.
Manna kanshi yayi da ƙirjinta murya can kasa, kana ido a lumshe yace.

“Ba komai fa Aish kontar da hankali ki”.
Cikin rau-rau da ido tace.
“Ta yaya zan kwantar da hankalina kuma, in ka tsaya kai ɗaya kana shirin faɗuwa na lura da hakan da daɗewa”.
Ajiyan zuciya ya sauƙe kana a hankali yace.
“Lfya ta lau Aish bakiga ma, yadda nake yawan cin abinci ba, bini-bini naci abinci, toh amman kuma wannan karon laulayin da jiri yazo min, musamman in na daɗe a zaune, toh in na tashi tsaye sai inga har duhu yana rufe min ido”.
Cike da mamaki tace.
“Laulayi kuma?”.
Ta ƙare mgnar cikin zaro ido.
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.
“Eh mana”.
Da sauri tace.
“Waye mai cikin?”
Tashi zaune yayi tare da cewa.
“Kece mai cikin mana nine kuma mai laulayin”.
Da sauri tace.
“Na shiga uku Yah Sheykh ciki kuma?nifa tun jinin biƙi ban sake yin jiniba”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button