GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

A hankali ya ƙara haɗe ta da jikinshi.
Ya buɗe lips ɗinshi a hankali murya na rawa magana can ƙasan maƙoshinsa yake cewa.
“Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Yah Subahanallah. Tsarki ya tabbata ga Ubangijin talikai.”
Gaba ɗaya muryarshi sai ta kuma narkewa ta koma can ƙasan maƙoshinsa cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa yace.
“A’ich! Ahhhh’i! chhhhh!!!”.
sai kuma yayi shiru jin numfashin sa na shirin fiffizgewa.

Ita kuwa Aysha cikin baccin.
Ta mirgina ta juyo jikinshi ta ruggumeshi gam-gam cikin magagin baccin ta fara rawan sanyin.

Karkarwan da jikinshi keyi ya tsananta.

Hannunshi yasa ya tallabeta da kyau, tattaro sauran kuzari shi yayi.
Ya cicciɓeta ya nufi bedroom da ita.
Kan gado ya kontar da ita kana ya kashe wutan ɗakin.
Sannan ya kwanta gefenta, borgon ya jawo ya rimufesu.
Jawota jikinshi yayi, jin ɗumin jikinshi yasata manne mishi da kyau.
hannunshi yasa a tsakiyar bayanta, a hankali ya zura yatsarshi tsakiyan kormin bayanta, daga ƙasa kan ƙugunta, a hankali yake jawo yatsar zuwa sama yanayi yana tafiyar tsutsa.
A hankali ta fara gantsarewa tana ƙara turo mishi ƙirjinta cikin jikinsa,
tare dasa hannunta ta saƙalo wuyan gam-gam.

A hankali yace.
“Wash Allah na Mamey zata shaƙe miki ni”.

Sai kuma ya mirginata, tayi ƙasa shi kuma ya zama yana samanta.
Sake mata nauyinshi yayi kaɗan.
Da sauri ta buɗe idonta tare da cewa.
“Wayyo Yah Sheykh”.
Da sauri ya haɗe goshinsu wuri ɗaya, haƙoranshi yasa ya ɗan kama lips ɗinta duka biyu ya ɗan ciza a hankali.
Zilllo ta kumayi tare da janye kanta kana tace.
“Wayyo Ummey na bakina”.
Kanshi ya manna kan ƙirjinta,
bada saninshi ba kuma bada niyarshiba ba kuma da sonshi ba, ba kuma da zatonshi ba.
hakanan yaji ya manna bakinshi kan Nipples ɗinta.
Zillo tayi da ƙarfi.
shi kuwa danneta yayi da kyau, kana ya liƙa tattausan harshensa ƙan Nimple ɗinta.
ya kamashi tamkar wanda ya samo tom-tom.
Wani irin fitinenne numfarfashi suka sauƙe a tare.
da ƙarfi tasa tafin hannunta cikin sunan kanshi murya a daburce can ƙasa tace.
“Washhhhh Yahhh Sheykh!”.

Karkarwa jikinsu ya farayi a tare,
wani irin kukan da bata san na menene ba ta sake.
tare da yayyarfa hannunta.

Hakane ya sashi mirginawa ya konta gefe kana ya jata ya ruggumeta tsam a jikinshi hancinshi ya cusa a wuyanta tare da shaƙan dogon numfashi mai cike da zallan wutar fitina.
hankali murya can ƙasa maƙoshi ya fizgo mgnar murya can ƙasa yace.
“Tsami kikeyi bakiyi wonkaba”.
Ya ƙareshe mgnar yana cusa hancisa cikin wuyanta da kyau, tare dasa hannunshi bisa breast ɗinta.
Maƙe kafaɗarta tayi tare da yin lib a jikinshi.
shi kuwa ɗan ɗaga ƙafarshi yayi ya ɗaura kanta.
kana ya lumshe idonshi yana kanainaye da ita.
A haka bacci ya kwasheta. Shi kuwa Sheykh al’amarin ya zarce zaton mai zato abun ya wuce tunaninku, haka nan yake jin wani irin yelwatacce kuma mashahurin sanyi na ratsa zuciyarshi.

Washe gari da Asuba su Galadima da sauran tawagar duk kowa ya fito.
A falon ɗakin da Galadima yake suka haɗu suna jiran Sheykh ya iso ya limamcesu.

Shi kuwa Sheykh, karo na forko kenan da ya makara,
sallan asuba sabida wani irin baccin da yayi mai cike da ma’anoni.

A hankali ya buɗe idonshi.
Ganin yadda suke kwance liƙe jikin junane ya sashi tuno abinda ya faru tsakanin su, daren jiya.
Fuskarshi ya haɗe tare da hararanta.
Kana ya miƙe da sauri ya shiga, bathroom, wonka yayi kana yayi al’wala.
Sannan ya fito.
Wata al’kyabbar da jallabiyar ya fidda.
Ya saka kana ya ninke waɗanda ya cire da kuma kayan baccinsa.
Ya maida cikin jakar.

Yana fisa turare a jikinshi ya ɗan matso bakin gadon yana cewa.
“Aich! Aich tashi kiyi salla zamu tafi”.

Miƙa tayi tare da ƙara jan borgon.
Ganin haka ne, ya juya ya fita.
Ita kuwa ganin ya fitane ta koma ta kwanta abinta.

Shi kuwa yana zuwa ya limancesu suka tada salla.
Bayan sun idarne sukayi Azkar kana yace, duk su shirya suci gaba da tafiya da abinda ya fito dasu.

Miƙewa Galadima yayi tare da cewa.
“Duk a shirye muke ai, mu tafi kawai”.
To sukace kana suka fito.
Su duka suka nufi parking lot da yan jakukkunan kayansu a hannunsu.
Shi kuma ya nufi ɗakinsu.

A kwance ya sameta kamar yadda ya barta.
Fuska ya haɗe tare da matsota yana cewa.
“Ke kin tashi kinyi sallan ne ko yaya?”.
Da sauri ta tashi zaune, jin muryarshi a sama.
Tama mance babu riga a jikinta.

Ido ya zubawa ƙirjinta.
a da sauri ta kalli inda yake kallo.
Da sauri taja borgon ta rufe ƙirjinta.
Shi kuwa tsaki ya ɗanja tare da cewa.
“Tashi daga nan kije kiyi wonka kizo kiyi salla”.
Ya faɗi mgnar yana bata baya.
Da sauri ta juya ta shiga bathroom.
Wonka tayi da ruwan zafi.
Haka yasa ta ɗanji daɗin jikinta gajiyar ta ragu.

Shi kuwa rigarta da bra ɗin ta dake falon ya ɗauko.
Yana isowa ya ninkesu.
Ita kuwa kai ta ɗan leƙo tare da cewa.
“Yah Sheykh!”.
Ido ya lumshe tare da jin wani sanyi a ranshi Allah ya sani sunan yana mishi daɗi, ko dan salon yadda take fidda sunanne.
cikin wani irin yanayi yace.
“Na’am”.
Ƙeyarshi ta zubawa ido tare da cewa.
“Ayyah jakata na cikin mota, a ɗauko min”.
A hankali ya ɗan juyo tare da cewa.
“Nine ɗan aikenki kenan?”.
Da sauri ta jujjuya mishi kai.

Shi kuwa jakarshi ya buɗe yasa rigarta da bra daya ninke a gefen da yasa nashi daya cire.
Wata doguwar riga ya ciro sabuwa fil da gyalenta babba.

Juyowa yayi tare da cewa.
“Fito min da towel na”.
A hankali ta fito ɗaure da tattausan towel.
Da wondonta a hannunta.

Motsata yayi ya miƙa mata rigar tare da cewa.
“Gashi inji Aunty Hafsat itace ta saya miki, zuwanmu Umrah”.
Da sauri ta amsa tare da cewa.
“Ngd matuƙa Allah ya ƙara girma ya biya mata bukatarta”.

Da sauri yace.
“Amin”.
Ta lura ta kuma fahimta yana matukar son tayiwa Ya Jafar addu’o’in samun lfy, tana ganin farin cikinsa a kan haka.
Kuma ta gane yanajin daɗin ta mishi addu’o’in Allah ya biya mishi buƙatar sa dasu Umaymah.
Hakane yasa take zaton sunada wata babbar buƙata a duniya a wurin mahalinmu.”
Cikin sanyi tace.
“Yah Sheykh”.
Juyowa yayi yana kallonta.
Allah ya sani yana jin wani abu na dukan zuciyarshi duk sanda ta kirashi Yah Sheykh.
A hankali tace.
“Bra ɗina”.
Baki ya ɗan taɓe tare da cewa.
“Yana tsami”.
Ya juya yana rufe jakar.
Tura baki tayi tare, da zura rigar.
Yane gyalen tayi a kanta kana,
ta kabbarta sallah.
Bisa sallayar daya shimfiɗa mata.

Gefenta ya zauna yana kallon yadda take sallan.

Bayan ta idarne, ta ninke sallayar.
Kana ta miƙe tsaye sallayar ta miƙa masa.
Kana ya riƙe jakar yace.
“To mu tafi tun ɗazu ke ake jira”.

Su Jalal kuwa Affan dariya yayi hangosu suna tahowa.
A ranshi yace.
“Uhumm Hamma Jabeer ai duk saurinka a tafiya in dai da macece sai ta jaza maka tsaikon.

Yana zuwa suka shiga Mota, dama su duk suna cikin.
Jan motar Ado yayi suka tafi.

Bakwai dai-dai ta ɗan kalleshi ganin zasu fita subar cikin gari a hankali tace.
“Yunwa fa nakeji”.
Juyowa yayi ya ɗan kalleta tare da taɓe baki yace.
“Bubbuga rumbun Abboi”.
Da sauri ta juyo ta kalleshi cikin mamakin sunan daya kirata.
Shi kuwa kauda kanshi yayi.
Tafiya kaɗan sukayi taga sun tsaya a gaban wani katafaren Restaurant mai masifar kyau da tsaruwa.
Jim kaɗan Affan da Jalal da Sulaiman da Laminu suka fita.
Suka shiga ciki.

Jim kaɗan suka fito da ma’aikatan ciki da ledodin masu kyau a hannunsu.
Affan ne ya nufi motar Sheykh da leda biyu ɗaya babba ɗayar kuma yar dai-dai.
Ado ya miƙawa ɗayar kana ya buɗe baya gefen Aysha yace.
“Aunty Aysha ga breakfast”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Sannu”.
Yauwa yace kana ya juya ya nufi motarsu.
Dan tuni Jalal Laminu da Sulaiman sun mimmiƙawa sauran nasu.
Nan sukaci gaba da tafiya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button