GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Wasu yan danne-danne na 5 minute yayi.
Kana ya juyo ya hau gadon ya kwanta yana fuskantarta.

A hankali yasa hannunshin ya kamo hannunta ya jawota jikinshi.
A tare suka sauƙe numfashin,
Murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“K….!

Uhummm wani kayan sai amale. Wata soyayyar sai malamai ma gada annabawa. Wannan shafin nakune matan malamai da ustazai Dan ku kaɗai ne kuka san irin salon Sheykh.

Littafin GARKUWA na kuɗine akwai Normal group da a wata ɗaya za’a gama Part two, ki sayi katin mtn ki kofi numbobin ki turomin ta wannan number da nakeyin whatsApp da ita 09097853276. Akwai kuma Special Group wanda a sati biyu kacal za’a gama Part two da izin Ubangiji a shiga Part 3 Shi Special Group 1k ne zakiyin min transfer’n ta asusuna na Jaiz bank 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turomin shaidar biyanki ta wannan number ta WhatsApp 09097853276. Dan Allah kada kiyi min VTU kada kiyi min TRANSFER ɗin katin waya bana so. In kinyi min VTU wlh ba ruwana.

Uhummm Ya Allah ka bani sa’a mu gama littafin nan kafin azumi al’farmar Annabi da al’ƙur’ani.

                         By
          *GARKUWAR FULANI*

Yajuyo daita yace ketadabance my shatu samunki gareni alkhairi Ina godema Allah dayamallakamanke wani dadine ya lullubeni nasunkuyar dakaina na lalubo hannumsa nasaka abakina Ina Dan lasa ahankali hakan danakeyi yasa yaa shekh yafara tsuma atsaye take yagangaro da hannunsa Saman wuyana yanamun wata shafa wadda atare mukafara Mika baitsaya ko inaba sai naji bakinsa saman lallausan bakina Yana wani irin gurnani Wanda yatsoratani babu abunda jikina yakeyi Banda kyarma lokacin danaji yafara sakin layi tun inamaidamasa martani har nafara tsorata da salonsa ban ankaraba naji shekh dinsa tafara ratsa jikina shekh baimun dawasaba adaren babu Wanda bankiraba Amma shekh baisauraramunba harsaida yaga bana lumfashi alokacinne hankalinsa yadawo jikinsa shekh yarude yadinga kirana shatu shatu shiru hakan yasa yayi bandaki Dani dasuri yacika baho daruwan zafi yasakani ruwan dasuka Fara ratsanine yasa nafarfado daga suman danai aikuwa nasaki kuka abunka dama gani darakin ciwo shekh ba abunda yakeyi sai rarrashi albarka kuwa nashata
“Ke zo nan, zoki cire min rigata.”
Da sauri tasa hannunta tattare rigar ta riƙe gam tare da cusa kanta cikin pillow’nshi tana ƙoƙarin juya baya tace.
“To ai kai ka samin ita”.
Da sauri yasa hannunshin ya riƙo hannunta tare da cewa.
“To dana sa miki ita ce miki nayi rigar baccice?.
Tashi ki cire min riga kar ki yamutsa min ita”.

“Uuuhmmm ni kam ka barni inyi bacci na”.

“Anƙi a barki ɗin, cire min rigata sai in barki kiyi baccinki daga nan har safiyar gobe”.

Cikin baccin daya buwayeta.
Ta zare hannunta cikin rigar tare da matsawa gefe, kaɗan zare ɗaya hannunma tayi, sannan ta migirna ta matsa gefen
Blanket ɗin ta jawo ta dugungune a jikinta.

Shi kuwa Sheykh zare al’kyabbar yayi ya maidata gefe.
Kana a hankali ya mirgina ya isa inda take.
A bayanta ya kwanta.

Kanshi ya ɗan ɗago ya tallabeshi da hannunshi na hagu.
Fuskarta ya ɗan leƙa ila kuwa ta lumshe idonta alamun zata maida baccin koma ta medashi.

Janye borgon yayi da ƙarfi.
Da sauri ta yunƙura ta juyo.
Hannunshi ya ɗan buɗe hakan yasa ta faɗa jikinshi.
Meda hannunshi yayi ya ruggumeta tsam a jikinshi sabida wani irin kallo da yayiwa ƙirjintan.

Lib tayi a jikinshi tana jin ɗumin jikinshi da ƙamshinsa.

Shi kuwa Sheykh gyara kwanciyarsa yayi da kyau kana ya jawo musu borgon ya rufesu dukansu kab, daga samansu har ƙasansu.

Hannunshi ya ɗaura kan cikinta tare da ɗan taɓa wa a hankali yace.
“Yunwa kikeji ko?”. Ya faɗa a hankali.
Cikin baccin tace.
“A a ni a ƙoshe nake”.

Uhumm yace tare da juyota da kyau ya haɗe ƙirjinta da nashi wuri ɗaya.

Lumshe idonshi yayi sabida wani abu da yakeji yana bin dukka jinin jikinshi yana zaga sasan jikinsa gaba ɗaya.

Hannunshi yasa kan ƙirjinta.
Da sauri ta maƙalƙale shi gam ta hanashi samun hanyar saka hannunshin.

Hancinsa yasa yana shaƙar ƙanshin jikinta.

A haka sukayi bacci.

Washe gari da asuba shiya fara tashi.

Bathroom ya shige yaje yayi wonka yayi al’wala.

Kasan cewar ko kiran forko ba’ayi bane, yasa ya shimfiɗa sallayarshi ya yayi nafila.
Kana ya fara karatu.
Har sanda akayi assalatu.

Nan ya miƙe yazo bakin gadon.
Ɗan sunkuyowa yayi tare da cewa
“Aish tashi kiyi salla”.
tanada nauyin bacci shiyasa ko motsi batayi ba.
Hannunshi yasa ya ɗan bugi pillow’n da kanta ke kai, tare da cewa.
“Tashi kije kiyi al’wala kizo kiyi sallah Aish”.

A hankali ta buɗe idonta tare da kuma maidasu ta lumshe.
Jin ya ɗan bugi ƙafarta ne yasa ta ɗan buɗe ido tare da yunƙurawa ta tashi zaune.
Sam ta mance daga ita sai ɗan kwali iya ƙugunta.
shi kuma juyawa yayi ya fita.

A hankali ta miƙe taje ta shiga Bathroom tai wonkanta kana tayi al’wala sannan ta fito.

Ganin kayanta a shanye a kan wani ɗan ƙarfen da yake shanya ƙananan kayanshi ne, yasa tasa hannu ta ɗauki zaninta.
Ta ɗauka kana ta fita.
Ɗakinta ta wuce, shiru dai babu motsin kowa a Side ɗin.

Haka nan sai taji gidan ya mata girma ita ɗaya.
Tsoro ya ɗan ɗarsu a ranta.
Gsky in babu Ummi a nan bazata iya zama ba.

A hankali cikin ɗan tsoron ta saka kaya.
kana ta fesa turare, sannan ta zura hijabi ta shimfiɗa sallayarta.
Ta kabbarta sallah.

Bayan ta idar kuwa, Azkar tayi kana ta ɗan taɓa karatun al’ƙur’ani.

Sai bakwai dai-dai ta miƙe cikin kasala da gajiya.
Ta nufi kan gadonta.

Ba tare da ta cire hijabin jikinta ba, ta kwanta.

Mintu goma sha biyu tsakani tayi bacci.

A hankali ya shigo falon.

Shiru babu kowa, sashin ya nufa.
Nanma shiru bedroom ya shiga da sauri ya kuma fitowa, juyowa yayi ya nufi falonta.

Daga nan ya wuce bedroom ɗinta.

Yana tura ƙofar kuwa ya jita a buɗe.

Wani irin ja’irim murmushi yayi tare da nufar kan gadon a hankali ya hau.

Sannan ya motso kusa da ita.
Konciya yayi.

Tare dasa hannun shi ya jawo hijabin cikin baccin tace.
“Uhum”. Shiru ya kumayi sai da yaga ta kuma maida baccin.
A hankali ya cire hijabin, kana ya ɗan kalleta idonshi ya lumshe tare da lasan lip ɗinshi na ƙasa.

Wuyan rigarta irin mai faɗin nanne,
haka yasa yadda take konce a rigingine rabin ƙirjinta duk yana woje.

Cikin wani irin masifeffen yanayin buƙatar kasantuwa da itane ya sashi.
Cusa hannunshi cikin wuyar rigar a hankali.

Miƙa tayi tare da gyara konciyarta.

Wani irin numfashin yaja a hankali ya sauƙeshi jin.
taushin fatarta, da kuma laushin lutsama-lutsaman csɓɓullenta, masu girma dai-dai misali.

Hannunshi duka biyu ya cusa,
cikin rigar.
A iya zatonta na cikin bacci Sheykh ne, dan ta lura ya zama wani irin mutun yanzu.
Especially zuwansu rangadin nan, bini-bini ya cusa mata hannunshi cikin riga yayi ta kwance mata lissafin kai.

Shi kuwa Jahan yatsunshi yasa ya fara murza modonon caɓɓullenta.
Yana wani irin lumshe ido tamakar wanda zai suma.

Allah ya sani yana son waɗannan abubuwan masu masifar kyau da tsada da daɗin taɓawa.

A hankali ta buɗe idonta jin yana ɗan goga fuskarshi jikin tata fuskar tasan Yah Sheykh nada saje da gyemu wannan fuskar kuma ta jita sulum.
Wani irin zabura tayi tare da buga tsalle sai gata a ƙasa a tsakiyar ɗakin jiki na rawa cikin kaɗuwa firgici tsoro tashin hankali ta kurma ihun kiran sunan Jabeer.
“Yah Sheykh!. Wayyoooooooo Yan Sheykh”.
Tanayi tana tsalle a gigice.

Kanshi ya ɗan shafs tare da cewa.
“Matar liman kiyi ihun a hankali yana can har masallaci ba jinki zaiba, kiyi a hankali kada ki yage wannan ɗan kekyawan ƙaramin bakin naki da nake jin daɗin tsotsa.”
Da gudu ta juya.
Ta nufi hanyar fita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button