GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Ƙofar bedroom ta nufa, tare da kallon wayar da taji kiran ya katse.
A hankali tasa hannun ta tura ƙofar Bedroom ɗin tare da sallama a saman lips ɗin ta.

A hankali ta meda ƙofar ta rufe,
kana ta ɗan tsaya tana kallon yadda ya kunna wutan ɗakin gaba ɗaya hasken ya cika ko ina.
Can ta hangoshi konce bisa gadonshi,
ya kwanta a kife, kana babu riga ko singilet babu a jikinshi.
Dagashi sai gajeren wondon, wanda yazo mishi har guiwarsa.
Roban ya zagaye ƙugunshi ya manne gam.

A hankali ta fara yin taku, tana matsowa, kusa da gadon.
Shiru ta ganshi kwance lib.
Ya kwantar da kanshi bisa pillow’nshi yana kallon gefe jikin gini.

Cikin nitsuwa ta ƙaraso gabanshi, ido ta zurawa Kekkyawar farar fatar bayanshi, da take tamkar ta Balarabe.
Sumar ƙeyanshi ta kalla, ido ta lumshe tare da ɗan sunkuyowa, bakinta ya kusanta da kunnenshi, a hankali ta buɗe baki tare da cewa.
“Yah Sheykh!”.
Idonshi ya kuma lumshe da kyau, jin sautin zazzaƙar muryarta cikin kunnensa.
Tun shigowarta idonsa biyu, dan ya gaza samun bacci, yaso ace ya sauyawa Gimbiya Saudatu kamanni ta yadda har abada bazata sake tsayuwa a gabanshi ta ƙalubalanci ƙaddarar mahaifiyarshi ta kalmar sakaiyar zunibinta ne ba.

Ƙara manna kanshi da pillow’nshi yayi, jin alamun ta hau kan gadon.
Ita kuwa Aysha a hankali ta rarrafo ta matso gareshi.
Sunkuyowa tayi ta leƙa fuskarsa,
tare da kiranshi.
“Yah Sheykh”.
Shiru bai motsaba bai kuma amsaba, kana bai buɗe idanunshi ba.

Idonta ta lumshe tare da buɗesu a hankali.
Fatar bayansa ta zubawa idanun, zuwa ƙeyarshi da sajenshi.
A hankali tasa tafin hannunta kan kafaɗarsa ta ɗan taɓa a hankali tare da kuma kiranshi.
Still bai kulaba, yana dai jin yadda take taɓa kafaɗarsa, tana ɗan jujjuyasa, bai kulaba sabida jin yadda taketa ƙara matsoshi.
Ita kuwa Aysha kwarmin bayanshi ta kalla, sai kuma ta ɗan ronƙofo kansa,
Dai-dai lokacin kiran Umaymah ya kuma shiga.
Da sauri ta amsa kiran wai sabida kada ya tashi daga baccin.
“Umaymah nazo kuma yana bacci”.
Ta faɗa a hankali.
“Okay to ba matsala barshi in ya tashi zamuyi mgna”.
Umaymah ta faɗi tare da katse kiran.
Wayar ta ajiye gefen kansa,
Cikin lumshe idonta, tasa yatsarta dai-dai bisa ƙugunsa, cikin tsakiyar kormin bayansa, a hankali ta fara yin sama da yatsar, tana jin taushin fatarsa.
Shiru yayi tamkar bashi da rai a jikinsa, sabida wani irin masifeffen abu da yaji yana bin duk ta inda hudan gashin jikinsa yake, yana bin jininshi da jijiyoyin jikinsa.
Yana aika saƙo zuwa ƙwaƙwalwarsa.
Numfasa ne ya fara sauya fitarsa. Amman ita bata ganeba.

Saima sa doguwar yatsarta ta tsakiya da tayi ta haɗa da manuniyarta tana yimishi tafiyar tsutsa a tsakiyar banshi.
Yar-yar haka tsikar jikinsa ta zuba tare da mimmiƙe”.
Ɗaya hannun tasa bisa ƙeyarshi, yatsunta ta cusa cikin ƙeyar tasa, tana yamutsawa.

So take ya juyo rigingine sabida, wannan zanen macijiyar take son ganin ya yake a jikinsa a yanzu.

Wani irin fitinenne numfarfashi ya fesar a sanyaye tare da mirginowa ya juyo rigingine sabida bazai iya jure abinda takeyi mishiba.
Wani irin tsalle tayi ta diro ƙasa, lokacin da ya juyo rigingine ya kwanta, tsuma jikinta ya fara sabida, yadda taga Sheykh ɗinsa tayi wani irin kumbura ta taso tayi sama tamkar zata faso boxes ɗin shi ta fito woje.
Da sauri ta juya da gudu ta nufi ƙofar fita, sabida ganin yadda abun ya miƙe fiye da yadda ya miƙe na farin.

Juya kwayar idanunsa yayi tare da binta da ido.
Ganin ta fice a guje.

Uhummm yace a bayyane kana cikin zuciyarsa kuma yace.
“Zakiyi bayani ne yarinya”.

Juyawa yayi ya kifu rub da ciki.
Daƙiƙu biyu tsakani, ya kuma juyowa rigingine tare da jan dogon tsaki.
gefen damansa ya kuma juyowa amman ina duk yadda yayi babu damar kwanciya domin, ya rigada nitsiwarsa ta bar jikinshi.
Ta gama hautsuna mishi lissafi.
Ta birkitashi, ta tsokano mishi bananarsa ta hanashi salama.

Da sauri ya miƙe tsaye, bathroom ya shiga.
Yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwan sanyi wai ko zaiyi ƙasa da fitinenneyar sha’awar data yunƙuro mishi, uwa zata kaishi ƙiyama.
Madadin ta kwanta sai ƙara ƙarfi da miƙewa da cika takeyi.
“Shehhhhyyt”.
Ya faɗa cikin hautsunewar kwanyarsa.
A hankali ya fito, kana ya sauya boxes ɗin.
Sannan ya fito.
Komawa yayi ya kwanta amman ina abunfa yama wuce zatonsa.

Haka ya rinƙa juye-juye bisa gadon.
Kamar zaiyi hauka, to abin ya haɗe masa da yawa ga fushin da bai husheba, muddin ba ya samu ya kekketa wani abunba.
Sabida shi in ya fusata koda abincine in zaici zakaga yana taunarshi da ƙarfi kamar dai yana hucewa a kansa.

To yau kuma ga fushi ga Sha’awar data addadabeshi wacce yasan Aysha ce ta tsokano mishi ita.
Gashi kuma in a fushi yake duk abinda zai yaken mishi da ƙarfi, hakane ya ta’azzara bukatarsan.

Aysha kuwa tana fita kai tsaye ta wuce.
Ɗakin Ummi sabida ta samu ba kowa a falon alamun su Affan duk kowa ya tafi uzurin gabansa Jalal wurin aikinsa ya wuce, hakama Jamil.

Kwance ta samu Ummi a bisa gado tana bacci.
A ƙasa ta kwanta, bisa carpet,
Tana zazzare idanunta sabida gani take in ta shiga ɗakinta kamar zai biyota,
sabida sosai ya firgitata da jarumtarsa.
numfashi take fiddawa a hankali tare da lumshe idonta.

Duk da bai taɓa nuna zaiyi wani abu da itaba.
Taji tana tsoronshi yau, ko dan ganin fusatarsa da fushin da yake cikine. Oho.
Ta faɗa a hankali.
A haka dai itama bacci yayi gaba da ita.

Shi kuwa Sheykh Jabeer karo na forko a rayuwarsa da sha’awar ta gigitashi ta sashi, fita haiyacinsa.
Yayi wonka kusan sau huɗu tsakanin azahar da la’asar, sabida masifar da yakeji.

Ƙishin da yakeji yasashi fitowa falonshi, Dinning area ya nufa.
Fridge ya buɗe, babu ruwa ko ɗaya, sai madarar ruwa ta goggoni,
Ɗaya ya ɗauka, mai sanyi kana yazo gaba show glass ɗin da cups da sauran ababen buƙatarsa suke ciki,
Ya buɗe.
Bula gongonin yayi yasa a cup kana ya ɗauki ɗan galan ɗin zuba dake wurin, ya cika cup ɗin.
Spoon ya ɗauka ya jujjuya, kana ya zauna bisa Dinning chair.
Kafa kanshi yayi ya shanye shi tas.
Sannan ya miƙe ya koma bedroom.
Bathroom ya wuce.
Al’wala yayi bayan ya kuma watsa ruwan.

Yana fitowa ya buɗe drower’rsa wani sabon boxes da yasan zai matseshi ya zaro, ya saka kana yasa wani gajeren wondon a kai sabida su danne mishi Sheykh ɗinsa dake son nunawa duniya a yunwace take.
Farar jallabiya ya zura, kana ya ɗauko al’kyabba irin mai shara-sharan nan ita kuma Sky blue ya saka, sannan yasa hiramin ya fesa turare.
Kana ya fito.

Shiru falon ba kowa, haka yasa ya fice. Da ɗan sauri sabida lokacin yayi.

Kiran salla ne ya tada Ummi daga baccin da ta ɗan yin.

Da mamaki take kallon Aysha dake kwance itama tana baccin.
Sauƙowa tayi ta tsaya kana ta gyara ɗaurin zaninta sannan, ta sunkuyo kan Aysha ta tasheta daga baccin.
Da sauri ta tashi zaune tana waige-waige.
“Tashi kije kiyi salla lokaci yayi”.
Ummi ta faɗa tana shiga bathroom.
To tace tare da miƙewa ta nufi ɗakinta.

Bayan sun idar da salla ne, suka fito a tare.
Kitchen Suka nufa.
A nan suka samu Sara tana jajjaga kayan miya.

Ummi kuwa tukunyar data ɗaura tun kafin taje tayi bacci ta buɗe, bul-bul haka yake bararraka a hankali sabida ta rage wutan sosai yadda ko zata kai magriba ruwan bazai kare ba.
Ƙara wutan tayi, tare dasa ludeye ta ɗan motsa ƴan ƙananan mulmulen tunkusa, wanda suketa bararraka da jan nama mai kyau da tantaƙwashi, sai ƙamshi yakeyi tuni saman ruwan ya cika da mai naman kab ya diddige ya marmashe.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button