GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Ido ta lumshe tare da konciya ta juya ta bawa Ummi baya sabida masifar kunya da takeji, da sauri ta kuma rumtse idanunta jin Umaymah na cewa.
“Sannu ko Aysha, Allah ya miki al’barka yasa al’barka a taraiyar ku, Allah yasa nanda wata goma masu zuwa inji lbrin haihuwar jika kamar yadda naji lbrin tukuicin masarautar Joɗa.”
Cike da kunya tayi shiru sai dai a zuciyarta tace.
“Amin”.
Ummi kuwa falo ta fito jin muryar Jamil.
Ledan magungunan ta amsa tare da nufar Dinning area fridge ta bude DuDu mai sanyi ta dauko,
ta dawo ɗakin Aysha.
Magungunan ta bata tasha da sassayan DuDun kana, ta gyara mata rufuwan ta, sannan ta amshi wayar ta juya ta fita tana mai ci gaba da mgna da Umaymah tana gaya mata abubuwan da aka haɗawa Aysha na tukuici.

Ita kuwa Aysha tuni bacci yayi awon gaba da ita.

A can birnin Yahunde kuwa na ƙasar Cameroon,
Ba’ana ne zaune gaban bokanshi sun sa kasko a gabansu.
Cikin tuhuma Ba’ana yace.
“Tun ɗazu nake cewa ka buga min ƙasa inga Mata inga meke faruwa da ita, sai kayi tamin zanen banza ka gaya min meya faru?.”
Cikin tsananin tsoro da kaɗuwa Boka yace.
“Ba komai ita bacci ma takeyi yanzu haka. Kaje sai jibi mu buga muga meke wakana’ dan sam yau abun yaƙi nuna komai sai haske mai kashe ido”.

Cikin kwaffa Ba’ana yace.
“Lallai kwannan zan tafi Nigeria dole zan koma domin amso matata dole zan tafi”.
Yana faɗin haka ya juya ya fita.

Alhamdulillah Aysha kuwa tana farkawa bacci taji komai ya lafa sosai sai abinda ba’a rasa ba.

Bathroom ɗinta ta shiga gasa kanta ta kumayi da ruwan ɗumi kana tayi wonka ta fito ta canza kaya,
Sosai taji daɗin jikinta, sallaya ta shimfiɗa dan yin salla.

Sheykh kuwa tuni ya nufi masallacin Masarautar Joɗa.

Bayan ta idar da sallan Ummi ta kirata suka fito falo.
Tana gaba Ummin na Binta a baya don so take ta kalli yanayin tafiyarta.

Bayan ta zaunane Ummin ta ɗauko tray mai ɗauke da Foodflaks tazo ta ajiye a gabanta.

Acan masallaci kuwa ana idar da sallan Sheykh ya nufo gida.

Yana shiga falon, ko tsakiyar falon bai isoba yaji Muryar Gimbiya Saudatu a bayanshi tana cewa.
“D…!”

Littafin GARKUWA na kuɗine in kinason ga number ta 09097853287 kiyi min mgn

                           By

                *GARKUWAR FULANI*

[3/18, 9:19 PM] +234 806 559 0880: Akwai kayyakin gyara masu kyau na amare da uwar gidaye, harma da kayan ƙamshi. Idan kina buƙata kiyi min mgn ta WhatsApp 09097853276, akwai haɗin uwar gidaye da amare, akwai sabulai na gyaran jiki. Kana akwai kayyakin daɗi kan daɗi. Set ɗinsu hawa-hawa ne akwai na manya akwai na saffa-saffa akwai ƙananan robobi masu sauƙin kuɗi. Ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Kimin text ta inbox ko kimin mgna ta whatsApp yafi akan ki kirani dan da wuya in amsa kiran amman in kinmin text ɗin zamufi fahimtar juna.????????????

Godiya ta musamman gareku Mommy Niger Mamana ta kaina, da Rafi’a ƙawar Shatu Yah Sheykh ɗina, ngd Matuƙa da taimakon ku Allah ya bar zumunci da ƙauna. Mom Sayyid da Rafi’a Ngd da fama da kurame Allah bar zumunci da ƙauna Ngd Ngd Ngd matuƙa.

Jamila mainasara ina godiya da mutuntaka, Allah bar zumunci ina sane da soyayyarki gareni.

Mutanen GARKUWA fan’s 1 and 2 ina al’fahari daku. Kune mutanen da dukkan iya gskyarku ku gamsu da rubutuna wanda ko ɗigo ɗaya na littafina bakwa jira ku gani kuke saya da dukkan yaƙinin zaiyi muku daɗi, kuma Alhamdulillah kuna samun fiye da zatonku inba soyayya ba ace tun kafin in fara posting kun gamsu har in cika group 2 har a tafi na biyu Ina roƙon Allah ya bani aron rai da lfy da damar ƙarara littafin lfy ba tare da na tsallake muku koda rana ɗaya ba.

GAREKU Special Group SPG 1. Kuma kunada cikekkiyar yaƙini kaina, kuma
2, 3, 4, 5 ban manceku ba fatan al’khairi da addu’a Allah yasa ku rage zaƙuwa???????????????? masu hana kansu bacci dan jiran posting yaseen ni babu ruwana????????????????

Ya ruggume ta a hankali. Wani irin juyowa tayi cikin tsaro da zazzaro, ta
buɗe baki da ƙarfi tare da cewa.
“Innalillahi wa innailaihi rajiun”.
Ta ƙarashe addu’ar da ƙarfi tare da kyarma tana kuma juyowa.
Da sauri yasa tafin hannunshi na dama ya kife bakinta, cikin tsoron kada ta kunyatashi ya ɗan ronƙofo kanta tare da cewa.
“Ahhhhhhh dan Allah kiyi shiru ki nitsu nine”.
Wuƙi-wuƙi tayi da idanunta sai jujjuya kwayar idanun takeyi tare da sauƙe dogon numfashi.
sai kuma tayi shiru tana kallon Kekkyawar fuskarta da matso da ita kusa da tata fuskar.
A hankali ta lumshe idonta jin ya cusa kanshi tsakankanin wuyanta da kafaɗarta, hancinshi ya manna bisa fatar wuyanta.
Idonshi ya lumshe tare da shaƙan daddaɗan ƙamshi jikinta.
a hankali tasa hannunta ta jawo wayarta dake kan pillow’nta, wanda take jiyo muryar Rafi’a nacewa.
“Hello! Hello Shatu lfy kuwa meke faru?”.
sabida ita Rafi’a bataji mgnar Sheykh ba sabida a hankali yayi mgnar.
Cikin sanyi ta ɗan maƙe kafaɗarta jin yasa harshensa yana lasar kunnenta.
cikin daburtacciyar murya tacewa Rafi’a.
“Uhmm ah u uhnn ba… ba komai fa, ina jinki”.
Ta ƙarashe mgnar tana gyara konciyarta.

Shi kuwa Sheykh cikin wani irin baƙon yanayi da baƙon murya yace.
“Hirar me kikeyi da tsakiyar dare, ke da waye?”.
Cikin sanyi tace.
“Rafi’a ce”.
Bai ce komai ba, sai hannunshi yasa, ya jawo wayar katse kiran yayi kana ya cilla wayar kan bed side drower.

Ronƙofowa kanta yayi sosai.
ya zama bayanta na manne da kirjinsa, a hankali ya cusa hannunshi cikin rigarta.
hancinshi ya ɗan goga a haɓarta.
Kana ya saita bakinshi cikin kunnenta a hankali ya fesa mata sassayar iskan bakinshi.

Yar-yar haka taji duk tsikar jikinta na mimmiƙewa.
Wata fitinenneyar kasala ta rufeta.
Lumshe idanunta tayi a hankali.
sabida wani irin sanyin da taji tafin hannunshi dake kan fatar cikinta.

A hankali yake shafa cikinta, tare da zira yatsarshi cikin hudar cibijiyarta, murya can ƙasa cikin maƙoshj yace.
“Aieeeeesh”. Yada yaja sunan da yadda taji yayi ƙasa da tafin hannunshi yana cusa hannun cikin pant ɗinta yasata yin wani narkekken numfashi tare da cewa.
“Uhhhhhhhmmmm”.
ƙafarshi ya ɗaura kan nata sawun kana murya a narke yace.
“Ya ciwonki?”.
Jikinta na tsuma jin ya cusa hannunsa kan mararta, yana shafawa a hankali yasa cikin tsoro tace.
“Yana nan bai worke ba”. Tayi mgnar a nufinta zai bar abinda yakeyi.
Gaa mamakin ta sai taji yana cewa.
“Ohhhh sorry bari yanzu in duba miki shi in sa miki mgni kinji ko?”.
Ya ƙarashi mgnar ya juyota rigingine. Kana yasa hannunshi ya fara murza pant ɗinta ƙasa.

Da sauri ta riƙo hannunshi tare da yarfa hannun ta ɗaya cikin tsoro tace.
“A a ka bari zai worke da kanshi”.
Jin yadda jikinta ke karkarwar ne yasashi zaro hannunshi.
Mayatattun idanunshi dake tsume da fitinenneyar sha’awar ya watsa mata cikin nata, wanda su kuma tsoro ya baiyana cikinsu.
Harshensa ya ɗan zaro kana a hankali ya sunkuyo kanta, tattausan lips ɗinta ta lasa tare da cusa hannunshi cikin rigarta yayi sama dasu.
Da sauri tasa hannu ta riƙe damatsan hannunsa tare dayin zillo ta banƙaro ƙirjin ta sama, jin yadda ya cabko Caɓɓullenta, yayi musu wani irin gigitaccen kamo, tare da furta wani sauti mai haɗe da kiran sunanta.
“Shhhhhhhhhhhh Aissssssssh”. Cikin wani irin kasala daya sakar mata sabida kiran sunanta da yayi a haka cikin kunnenta yasata kiranshi a raunace.
“Yahhhh Sheykhhhh”. Bakinshi ya manna kan nata, madadin ya amsa mata.
wani irin masifeffen kamu yayi harshenta, wanda saida tayi zillo tasa hannunta duka biyu ta ruggumeshi gam-gam a jikinta.
Allah ya sani Yah Sheykh ya iya Kiss da kiss daya yake iya gigitata.
Shi kuwa Sheykh wani irin tsotson tom-tom ya fara yi mata.
Yayinda gaba ɗaya jikinshi ke tsuma, abin ya haɗun masa biyu. Ga masifeffen feelings da yakeji, ga azabebben zazzaɓin da ya rufeshi. Kana ga shauƙin jin wani irin sahirtaccen rugguma da Aish tayi mishi wanda saida yaji Jabeer ɗinsa ta miƙe tayi sama.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button