GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

GARKUWA COMPLETE NOVEL

Wannan banbanci na saraƙunan da kuma jin abinda yake matane yasa tayi shiru.
Ta gaza cewa komai, ido ta lumshe jin ya manna bakinshi bisa wuyanta, harshensa yasa yana ɗan lasar fatan wuyan nata a hankali.
Kana hannunshi na zuge zib ɗin rigarta.
batayi yunƙurin hanashi ba, jin yadda yake jan wasu tagwayen numfarfashi masu nauyi.

Ido ta ɗan lumshe ta faɗa jikinsa, lokacin daya gama zare mata rigar tata.
Jingina bayanshi yayi da jikin gado, kana a hankali yasa hannunshin ya jawo jallabiyar jikinshi daga ƙasa yayi sama da ita, ya cireta ya rage dagashi sai gajeren wondon iya guiwa wanda ƙasan shi kuma akwai boxes.

Ita kuwa Shatu manne jikinta tayi da nashi kana tasa hannun ta zagayo bayanshi tayi lib a jikinshi.

Ƙugunta ya zubawa ido cikin tsananin Feeling dake ɗawainiya dashi, yasa yatsunshi biyu ya kama bakin robar gajeren wondon dake jikinta wanda yayi cib da jikinta.
da sauri ta mirgino kanshi tare da tashi zaune bisa cinyarshi ya zama suna fuskantar juna,
hannayenta ta meda ta saƙale wuyanshi, tare da kai bakinta kusa da kunnenshi a hankali tace.
“Na gode Yah Sheykh, Allah ya cika maka burinka Allah ya kare min kai da kariyarsa yayi maka rahama da rahamominsa, ya albarkaci ahlinka da albarkarsa yasa ka gama da duniya lfy”.
Hannunshi yasa ya mata wani irin masifeffen rugguma ya matse Caɓɓullenta da ƙirjinshi murya can ƙasa yace.
“Amin Amin. Ameeeeeeen ya rabbil izzati. Yah Aish Mar’atussaliha.”
Sai kuma yasa hannunshi ya tallabo kanta ya haɗe goshinsu,
tsinin hancinsa ya goga kan nata,
a hankali kuma yasa harshensa ya fara lasar lips ɗinta kamar mai lasar askirim.
ido ta lumshe jin wani irin masifeffen abu ɗaya taso mata daga ƙan babbar yatsar ƙafarta har zuwa maɗigan kanta.
sabida yadda ya cusa harshensa a bakinta ya kamo nata, yanayi mata sahihin kiss mai lankwasa tunanin.

Yatsunta ta cusa cikin sumar kanshi tana yamutsawa wanda hakan ya zuzuta fitinar dake cinsa.
Hannunshi yasa ya murza gajeren wondon dake guguunshi yayi ƙasa dashi ya rage dagashi sai boxes.
Cikin rawan jiki yasa hannunshi yayi ƙasa ya ɗan nata.
Cikin ɗimuwar daya sata.
ta ruggumeshi gam-gam a jikinta tamkar zata game jikinsu.
da sauri ya yunƙura ya miƙe tsaye da ita.
taku biyu yayi da ita zuwa uku yasa hannunshi ya ɗauki al’kyabbar shi dake gefen gado.
Wore al’kyabbar yayi ya rufesu gaba ɗaya.
Kana ya juyo ruggume da ita sukazo bakin ƙofar.
Rufe ƙofar yayi kana yasa hannunshi ya kashe wutan ɗakin gaba ɗaya.
Duhu ya gama ɗakin,
Kasancewar duk labulayen wondons ɗin a rufe suke.
Ga yanayin ɗan hadarin.

Bakin gadon ya dawo da ita.
zama yayi kana ya jawota gareshi.
wani irin maraitaccen sauti ya sake lokacin da yaji ta fara mishi zazzafan darasin daya koya mata.
“Hyyyuu, Aishhh”.
wani irin fitinenne salo mai gigitarwa ta fara mishi wanda yasa gaba ɗaya jikinshi karkarwa da amsa amon aiken da takeyi mishi.
Hannunshi yasa bisa kanta yana mai ɗan shafa kanta da ɗan marin kumatunta a hankali da sauri-sauri.

Da sauri ta janye kanta jin yadda ya saki wani irin sauti da ɗan ƙarfi.
“Ohh yess, Na’am Yah Subahanallah Alhamdulillah”.
jawota yayi ta faɗa jikinsa bakinsu ya haɗe, ya fara yi mata wani irin tsadajjen kiss mai wuyar samu.
hannunshi na yawo a jikinta, yanayi mata wani irin sahihin murza mai cike da kwarewa.
cikin rawan jiki take shafa dukkanin sasan jikinsa gaba ɗaya da son nuna mishi kulawarta da tsantsar farin cikin kyautukan daya damƙa mata.
a hankali ya zame bakinshi daga nata.
yana mai laso fatarta yakeyin ƙasa, har zuwa ƙirjinta nan ya ƙara susucewa.
da ɗan ƙarfi tace.
“Shhhhhhhhwhhhh”.
gaba ɗaya jikinshi da nata karkarwa sukeyi.
wani irin gigitaccen abu yayi mata mai wuyar a dannewa, kar-kar haka jikinta ya fara karkarwa cikin gigicewa ta yunƙuro ta tashi zaune.
hannunta tasa bisa kanshi.
Murya na rawa alamun kuka takeyi tace.
“Washhhhh Shyyyyyyyyyah Yah Sheykhhhh hyyyyhhhh”.
sai kuma ta miƙe tsaye tare da ɗora hannun ta saman kanta, ji takeyi kamar tayi ta surfa ihu sabida wani fitinenne tsotsan da yasata jin tamkar shauƙi zai kasheta, da sauri shima ya miƙe tsaye, stiil al’kyabbarshi na jikinsa.
ganin yadda jikinta ke karkarwar ne, ya ruggumeta gam-gam ta bayanta.
A hankali ya sunkuyar da ita, ta dafa jikin gadon, shi kuwa ya matso kusa da ita ta bayanta.
Ware al’kyabbar yayi ya rufesu da kyau tana sunkuyen yana tsaye.

Kanta ta cusa cikin gadon tare da jawo blanket ta cusa bakinta ciki lokacin da ta amshi baƙoncinsa.
Sabida tabbas in ta bar bakinta a buɗe ji take in numfashin in ya fita bazai dawoba.

Wani irin masifeffen karkarwa yakeyi tamkar mazari hannunshi ɗaya dafe da ƙugunshi ɗaya kuma yasa ya danne nata ƙugugun.
wasu irin gigitattun hawaye yaji suna silalo mishi murya na rawa yake wasu irin gigitattun surutai da yaruka mabanbanta.
“Yah Salam Yah Subahanallah Alhamdulillah. Wayyo Y.M.D.G belɗum. Oh yessss my dear so sweet. Na’am yah Aishhhhhhhh laisa limisluki abadan. Aish! Aish!! Allah ya miki al’barka ya saka miki da jannatul fiedausi ya jiƙan iyayenki yasa ki gama da duniya lfy.”
Wani irin kukane ya kubce musu Dukansu biyu. Ita tana kukan farin cikin addu’o’in da al’barkar da yake sakamata tabbacin ta bashi dukkan jin daɗi da farin cikin duniya.
wanda duk mace ta gari takeso ta bawa mijinta.
Shi kuwa Yah Sheykh yarukan da yake gwamutsawa.
Fullanci, hausa, larabci, turanci, Indianci harda barbarci.”
Sosai yake yin abunda yakega zai iya sama mishi nitsuwar juye fitinar manyan tunzura dake cinsa.

Wani irin maraitaccen sauti yayi tare da matsawa gareta.
Ya faɗa kan gado.
kana yasa hannunshi ya jawota jikinshi ya ɗaurata kan ruwan cikinsa.
Ya ruggumeta gam-gam a jikinshi yana maida wani dogon numfashi cikin fizgo numfashin da mgnar yace.
“Jazakallahu khairan Mar’atussaliha“.
Kanta ya fara shafawa jin har yanzu kuka takeyi a hankali yace.
“Kiyi haƙuri Mar’atussaliha dena kuka kinji ko? Kin samu lada mai tarin yawa. Allah ya miki al’barka kinji Nana Aysha Allah miki al’barka yasa ki gama da duniya lfy.”
Cikin rauni da gajiya murya na rawa tace.
“Ahhuhh Amin ya Allah”. Ya sani dole ta gaji kuma taji jiki dan sam bai bita a hankali ba, dan ta gama gigitashi.
gashi duk jikinta yayi laƙwas sabida dole akwai rashin sabo tunda du-du yaune karonta dashi na uku”.
Sunkuyowa yayi tare da kunna hasken wayarshi daya ɗauka ƙasan pillow’nshi fuskarta ya haska, sosai idonta suka ɗan kumbura sukayi jazir.
tafin hannunshi yasa ya share mata hawayenta, kana ya miƙe zaune ya jingina da kan gadon.
Jawota jikinshi ya kumayi cikin sanyi da tausasawa da lallashi yace.
“I’m very sorry Aish, kiyi haƙuri daga yau bazaki sake jin wahala ba.
kiyi haƙuri gaya min me kike son inyi miki?”.
Gyara kwanciyarta tayi a jikinshi murya can ƙasa tace.
“Kayi ta samin al’barka, kana roƙa min Allah ya azurtani da aljanna ya bamu ƴaƴa nagari salihan bayi da musulunci zaiyi alfahari dasu kamar yadda musulmai ke alfahari da kai Abbansu”.
Da sauri ya rufe mata bakinta da hannunshi tare da cewa.
“Wannan ai na dade ina miki ita kuma in sha Allah har gaban abadan zanyi ta miki ita dan ko a aljanna kece’ kece’ kece! uwar gidan Yah Sheykh.
gaya min wani abun da kike so?”.
Wani irin murmushi na jin daɗi tayi kana a hankali tace.
“Ka dena zuwa part ɗin Hajia Mama, in ta baka abu ko menene kada kaci kazo ka gaya min ni zan maka abun”.
Cusa kanshi yayi a wuyanta.
Ya sani ya yarda yanzu dai Shatu ta zama wani sashi na jikinsa yasan irin duk abunda takeyi dan lfyarsa da farin cikinsa hankali yace.
“Me ma zata bani Aish? Ai babu wata mace da takeda abunda zata bani sai ke”.
Da sauri tace.
“Ka cemin bazaka sake ciba kuma ka dena yarda da ita kawai”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“To Bazan sake ciba shike nan ko yarda kuma ai dama bbushi”.
Da sauri tace.
“Yauwa Noor Hayat”..
A hankali ya miƙe tsaye al’kyabbar jikinshi ya gyara kana a hankali ya jawo blanket ya rufe mata jikinta.
Wonka yaje yayi kana, ya fito yace itama taje tayi.
Bayan ta fitone.
ya zura mata wata tattausar jallabiyarsa.
kana ya kamo hannunta suka fito falo.
Tare sukaci abinci kana ya jata suka koma ɗaki sukayi baccin liƙe da juna.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231Next page

Leave a Reply

Back to top button